Na Nazari
AFRILU 2017
TALIFOFIN NAZARI NA: 29 GA MAYU–2 GA YULI, 2017
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
ZAMBIYA
Wannan rukuni suna farin cikin fita wa’azi da safe a birnin Lusaka a ƙasar Zambyia. Wannan Majami’ar Mulki da ake kula da kyau tana sa a yabi Jehobah sosai
MASU SHELA
183,586
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
415,706
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2016)
782,527
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
To make a donation, please visit www.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.