Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp17 Na 2 p. 16
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Shin muna rayuwa ne a “kwanaki na ƙarshe”?
  • Mene ne zai faru da ‘yan Adam a nan gaba?
  • Shin Karshen Duniya Ya Kusa?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Muna Rayuwa ne a “Kwanaki na Karshe”?
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Mene ne Alamar “Kwanakin Karshe”?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Sashe na 9—Yadda Muka Sani Muna Cikin “Kwanaki Na Ƙarshe”
    Allah Yana Kula da Mu Kuwa da Gaske?
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
wp17 Na 2 p. 16
Yara da manya suna jin dadin rayuwa a Aljanna

Mutanen da suka tsira za su yi rayuwa a aljanna a duniya

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Shin muna rayuwa ne a “kwanaki na ƙarshe”?

Me za ka ce?

  • E

  • A’a

  • Wataƙila

Abin da Littafi Mai Tsarki ya ce

‘Cikin kwanaki na ƙarshe miyagun zamanu za su zo.’ (2 Timotawus 3:1) Annabcin Littafi Mai Tsarki da kuma abubuwan da suke faruwa a yau sun nuna cewa muna “kwanaki na ƙarshe.”

Me kuma za mu iya koya daga Littafi Mai Tsarki?

  • A kwanaki na ƙarshe, za a yi yaƙe-yaƙe da yunwa da girgizar ƙasa da kuma munanan cututtuka.​—Matta 24:​3, 7; Luka 21:11.

  • A kwanaki na ƙarshe, ɗabi’ar mutane za ta lalace kuma mutane ba za su so su kusaci Allah ba.​—2 Timotawus 3:​2-5.

Mene ne zai faru da ‘yan Adam a nan gaba?

Wasu sun yi imani cewa . . .a kwanaki na ƙarshe, za a halaka duniya da abubuwan da ke cikinta, wasu kuma suna sa rai cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba. Mene ne ra’ayinka?

Abin da Littafi Mai Tsarki ya ce

‘Masu-adalci za su gāji ƙasan, su zauna a cikinta har abada.’​—Zabura 37:29.

Me kuma za mu iya koya daga Littafi Mai Tsarki?

  • A ƙarshe, za a halaka mugayen mutane.​—1 Yohanna 2:17.

  • Za a mai da duniya ta zama aljanna.​—Ishaya 35:1, 6.

Don ƙarin bayani a kan “kwanaki na ƙarshe,” ka duba babi na 9 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?, Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi

Za ka kuma iya samunsa a dandalin www.jw.org/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba