Na Nazari
YULI 2016
TALIFOFIN NAZARI NA: 29 GA AGUSTA, 2016–25 GA SATUMBA, 2016
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
DOMINICAN REPUBLIC
Wani majagaba na musamman yana wa’azi daga Littafi Mai Tsarki ga wani mutumin da ya yi girbin kwakwa a bakin teku a garin Las Terrenas
MASU SHELA
37,536
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
69,892
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2015)
120,103
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.