Na Nazari
MAYU 2016
TALIFOFIN NAZARI NA: 27 GA YUNI, 2016–31 GA YULI, 2016
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
GANA
Wata mai shela mai dabara tana amfani da warƙa wajen yi wa abokan makarantarta wa’azi. Tana zama a garin Ho da ke yankin Volta a ƙasar Gana
MASU SHELA
125,443
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
382,408
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2014)
347,725
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.