Abin Da Ke Ciki
15 ga Disamba, 2015
© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
1-7 GA FABRAIRU, 2016
Jehobah Allah Ne Mai Ma’amala da Mutane
SHAFI NA 4
8-14 GA FABRAIRU, 2016
Fassarar Littafi Mai Tsarki Mai Sauƙin Fahimta
SHAFI NA 9
15-21 GA FABRAIRU, 2016
Bari Furucinka Ya Kasance da Daɗin Ji
SHAFI NA 18
22-28 GA FABRAIRU, 2016
SHAFI NA 23
TALIFOFIN NAZARI
▪ Jehobah Allah Ne Mai Ma’amala da Mutane
▪ Fassarar Littafi Mai Tsarki Mai Sauƙin Fahimta
Shekaru dubbai yanzu, Jehobah ya yi amfani da yaruka dabam-dabam don ya yi ma’amala da bayinsa. Wannan talifin ya nuna cewa yin amfani da yaruka da yawa bai hana shi yin ma’amala da mutane ba. Ƙari ga haka, za mu ga cewa juyin New World Translation na 2013, kayan aiki ne mai kyau da ke taimaka mana mu tsarkake sunan Allah kuma mu sanar da nufinsa ga mutane.
▪ Bari Furucinka Ya Kasance da Daɗin Ji
Allah ya ba mu baiwa mai tamani, wato baiwar yin magana. Wannan talifin ya tattauna abubuwa guda uku da za mu yi yayin da muke magana. Ƙari ga haka, ya ƙarfafa mu mu yi koyi da misalin Yesu wajen yin amfani da wannan baiwar don mu ɗaukaka Allah kuma mu yi furucin da zai amfani mutane.
▪ Jehobah Zai Kula da Kai
Dukan mu muna rashin lafiya; saboda haka, yaya ya kamata mu ɗauki warkarwa da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki? Mene ne ya kamata mu yi la’akari da shi sa’ad da wasu suka ba mu shawara game da jinya? Wannan talifin zai taimaka mana mu san amsoshin tambayoyin nan kuma mu san yadda za mu yanke shawara mai kyau.
A FITOWAR NAN
3 Ka Tuna?
14 Juyin 2013 na New World Translation
BANGO: Wata majagaba ta musamman tana wa’azi ga wata mahaifiya da yaranta. Yarukan Sfanisanci da kuma Guarani ne aka fi yi a ƙasar, kuma ana wa’azin bishara a waɗannan yaruka biyu
PARAGUAY
YAWAN JAMA’A
6,800,236
MASU SHELA