Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w15 11/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
w15 11/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Nuwamba, 2015

© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

28 GA DISAMBA, 2015–3 GA JANAIRU, 2016

Ku Tarbiyyatar da Yaranku don Su Bauta wa Jehobah

SHAFI NA 3

4-10 GA JANAIRU, 2016

Ku Tarbiyyatar da Matasanku don Su Bauta wa Jehobah

SHAFI NA 8

11-17 GA JANAIRU, 2016

Jehobah Allah Ne Mai Ƙauna

SHAFI NA 16

18-24 GA JANAIRU, 2016

Kana “Ƙaunar Maƙwabcinka Kamar Ranka” Kuwa?

SHAFI NA 21

25-31 GA JANAIRU, 2016

Abubuwan da Mulkin Allah Ya Cim ma a Cikin Shekara Ɗari

SHAFI NA 26

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ku Tarbiyyatar da Yaranku don Su Bauta wa Jehobah

▪ Ku Tarbiyyatar da Matasanku don Su Bauta wa Jehobah

Jehobah ya ba wa iyaye aiki mai muhimmanci da ke bukatar natsuwa. Yana so su tarbiyyartar da yaransu don su bauta masa. Waɗannan talifofi biyun sun nuna yadda iyaye za su iya cika wannan aikin ta wajen bin misalin Yesu a yadda ya nuna ƙauna da tawali’u da kuma basira.

▪ Jehobah Allah Ne Mai Ƙauna

▪ Kana “Ƙaunar Maƙwabcinka Kamar Ranka” Kuwa?

An yi magana game da ƙauna a waɗannan talifofi biyu. Na farko ya nuna cewa Jehobah Allah mai ƙauna ne. Ƙari ga haka, talifin ya bayyana yadda Jehobah ya nuna ƙaunarsa ga ’yan Adam. A talifi na biyu, za mu koyi yadda bayin Jehobah suna nuna ƙaunarsu ga maƙwabtansu.

▪ Abubuwan da Mulkin Allah Ya Cim ma a Cikin Shekara Ɗari

An bayyana abubuwan da Mulkin Allah ya cim ma wajen yaɗa bishara a cikin shekaru 100 da suka shige. Ka yi la’akari da wasu kayayyakin aiki da kuma hanyoyi da aka yi amfani da su wajen yin hakan. Ƙari ga haka, za ka sami bayani a kan horarwa da aka yi wa masu wa’azin bishara a waɗannan shekarun.

A FITOWAR NAN

13 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

14 Ka Riƙa Godiya ga Jehobah, Allah Mai Karimci

31 Daga Tarihinmu

BANGO: Wani mai kula da da’ira da kuma wasu majagaba na musamman a cikin jirgin ruwa a kogin Amazon. Suna yin wa’azin bishara a ƙauyukan da ke kewaye da kogin yayin da suke tafiya

BRAZIL

YAWAN JAMA’A

203,067,835

MASU SHELA

794,766

MAJAGABA

84,550

ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2014)

1,728,208
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba