Abin Da Ke Ciki
15 ga Oktoba, 2015
© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
30 GA NUWAMBA, 2015–6 GA DISAMBA, 2015
Kana Shaida Ikon Allah a Rayuwarka Kuwa?
SHAFI NA 4
7-13 GA DISAMBA, 2015
SHAFI NA 9
14-20 GA DISAMBA, 2015
Ka Bauta wa Jehobah Cikin Natsuwa
SHAFI NA 18
21-27 GA DISAMBA, 2015
Ka Rika Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada
SHAFI NA 23
TALIFOFIN NAZARI
▪ Kana Shaida Ikon Allah a Rayuwarka Kuwa?
▪ “Ka Kara Mana Bangaskiya”
Wannan talifin zai taimaka mana mu fahimci yadda za mu san cewa Allah yana kaunar mu da kuma yadda za mu guji bin gurbin waɗanda suka ki gaskatawa da Allah. A talifi na biyu, za a tattauna muhimmancin kasancewa da bangaskiya don samun ceto da kuma yadda za mu ɗauki wasu matakai don karfafa bangaskiyarmu.—Ibran. 11:6.
▪ Ka Bauta wa Jehobah Cikin Natsuwa
▪ Ka Rika Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada
Abubuwa da yawa a yau za su iya raba hankalinmu. Mene ne za mu yi don mu mai da hankali ga abubuwan da za su karfafa dangantakarmu da Jehobah? Hanya ɗaya ita ce ta yin nazarin Kalmar Allah. Mene ne za mu yi don mu amfana sosai daga karatu da kuma nazarin Kalmar Allah? Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofin.
A FITOWAR NAN
3 Ku Rika “Girmama Irin Waɗannan Mutane”
14 Ya Tsai da Shawara Mai Kyau Sa’ad da Yake Matashi
BANGO: Wani ɗan’uwa yana gudanar da taron fita wa’azi a St. Helens, wani karamin garin da ke kusa da teku, a jihar Tasmaniya
TASMANIYA, OSTARELIYA
YAWAN JAMA’A
514,800
IKILISIYOYI
24
MASU SHELA
1,779
KOWANE MAI SHELA A KASAR ZAI YI WA’AZI GA MUTANE