Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w15 5/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
w15 5/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Mayu, 2015

© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

29 GA YUNI, 2015–5 GA YULI, 2015

Ka Yi Hattara, Shaiɗan Yana So Ka Bijire!

SHAFI NA 9 • WAƘOƘI: 54, 43

6-12 GA YULI, 2015

Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaiɗan Kuma Ka Yi Nasara!

SHAFI NA 14 • WAƘOƘI: 60, 100

13-19 GA YULI, 2015

Sun Hangi Abubuwan da Aka Yi Alkawarinsu

SHAFI NA 19 • WAƘOƘI: 81, 134

20-26 GA YULI, 2015

Ka Yi Koyi da Wanda Ya Yi Mana Alkawarin Rai na Har Abada

SHAFI NA 24 • WAƘOƘI: 12, 69

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ka Yi Hattara, Shaiɗan Yana So Ka Bijire!

▪ Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaiɗan Kuma Ka Yi Nasara!

Littafi Mai Tsarki ya kwatanta Shaiɗan da zaki mai ruri da ke neman wanda zai kama. Yana da iko, shi mugu ne kuma yana yaudara. Waɗannan talifofin za su sa mu fahimci dalilin da ya sa ya kamata mu yi tsayayya da wannan mugun magabci. Ƙari ga haka, za su taimaka mana mu san yadda za mu kāre kanmu daga dabarunsa.

▪ Sun Hangi Abubuwan da Aka Yi Alkawarinsu

▪ Ka Yi Koyi da Wanda Ya Yi Mana Alkawarin Rai na Har Abada

Tunanin yanayi da ba mu taɓa shaida ko gani ba baiwa ce kuma za mu iya yin amfani da wannan baiwar a hanyar da ta dace ko kuma a hanyar da ba ta dace ba. Za mu tattauna labaran wasu bayin Allah na dā a wannan talifin. Za mu tattauna yadda tunanin abubuwa da ba mu shaida ba zai taimaka mana mu yi koyi da ƙaunar Allah da alherinsa da hikimarsa da kuma farin ciki.

A FITOWAR NAN

3 Na Jure Saboda Ƙaunata ta Fari

29 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

31 Daga Tarihinmu

BANGO: ’Yan’uwa biyu suna nazarin Littafi Mai Tsarki da wani mutum

ARMENIYA

YAWAN JAMA’A

3,026,900

MASU SHELA

11,143

MAJAGABA NA KULLUM

2,205
23,844

Waɗanda suka halarci taron Tuna Mutuwar Yesu a ranar 14 ga Afrilu, 2014, sun ninka adadin masu shela da ke ƙasar

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba