Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w15 3/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
w15 3/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Maris, 2015

© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

4-10 GA MAYU, 2015

“Haka Nan Ya Gamshe Ka Sarai”

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 65, 64

11-17 GA MAYU, 2015

Ka Ci Gaba da ‘Yin Tsaro!’

SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 108, 24

18-24 GA MAYU, 2015

Ka Koyi Darasi Daga Kwatancin Talanti

SHAFI NA 19 • WAƘOƘI: 101, 116

25-31 GA MAYU, 2015

Taimaka wa ’Yan’uwan Kristi da Aminci

SHAFI NA 25 • WAƘOƘI: 107, 63

TALIFOFIN NAZARI

▪ “Haka Nan Ya Gamshe Ka Sarai”

▪ Ka Ci Gaba da ‘Yin Tsaro!’

Za mu tattauna yadda Jehobah ya ja-goranci mutanensa da sannu-sannu ta wajen bayyana musu gaskiya dalla-dalla kuma a hanya mai sauƙi a talifi na farko. A talifi na biyu, za mu tattauna kwatancin Yesu na budurwai goma don mu fahimci yadda zai taimaka mana mu kasance a faɗake a yau.

▪ Ka Koyi Darasi Daga Kwatancin Talanti

▪ Taimaka wa ’Yan’uwan Kristi da Aminci

Sa’ad da Yesu yake bayyana alamar zuwansa, ya yi kwatance-kwatance biyu da za mu bincika. Na ɗaya game da bayi da aka ba wa talanti, na biyun kuma game da ware mutane a matsayin tumaki da awaki. Me ya sa Yesu ya yi waɗannan kwatance-kwatancen, kuma ta yaya suka shafe mu? Za mu sami amsoshin a waɗannan talifofi biyu.

A FITOWAR NAN

3 Mun Gano Wata Sana’a Mai Albarka Sosai

17 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

30 Ku Auri “Mai Bin Ubangiji” Kaɗai—Umurnin Yana da Amfani Har Ila?

BANGO: Masu yawon buɗe ido da yawa suna zuwa Copán don ganin kangayen gine-ginen da aka yi zamanin Maya, amma Shaidun Jehobah a wurin suna taimaka wa mutane su kasance da bege game da gaba

HONDURAS

YAWAN JAMA’A

8,111,000

MASU SHELA

22,098

MAJAGABA NA KULLUM

3,471

Sfanisanci ne yaren da ake yi gama gari a ƙasar Honduras. Amma masu shela guda 365 da suke ikilisiyoyi 12 suna yaren Garifuna. Ƙari ga haka, akwai ikilisiyoyi 11 da kuma rukuni 3 da suke amfani da yaren kurame na ƙasar Honduras

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba