Abin Da Ke Ciki
15 ga Fabrairu, 2015
© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
6-12 GA AFRILU, 2015
Ka Kasance da Tawali’u da Tausayi Kamar Yesu
SHAFI NA 5 • WAƘOƘI: 5, 84
13-19 GA AFRILU, 2015
Ka Kasance da Ƙarfin Zuciya da Basira Kamar Yesu
SHAFI NA 10 • WAƘOƘI: 99, 108
20-26 GA AFRILU, 2015
Shirya Al’ummai don Koyarwar Jehobah
SHAFI NA 19 • WAƘOƘI: 98, 104
27 GA AFRILU, 2015–3 GA MAYU, 2015
Jehobah ne Yake Ja-gorar Aikin Koyarwa da Muke Yi a Dukan Duniya
SHAFI NA 24 • WAƘOƘI: 103, 66
TALIFOFIN NAZARI
▪ Ka Kasance da Tawali’u da Tausayi Kamar Yesu
▪ Ka Kasance da Ƙarfin Zuciya da Basira Kamar Yesu
Littafi Mai Tsarki ya ƙarfafa mu mu bi Yesu sau da ƙafa. (1 Bit. 2:21) Da yake mu ajizai ne, za mu iya bin misalin Yesu daidai wa daida kuwa? An bayyana yadda za mu kasance da tawali’u da kuma tausayi kamar Yesu a talifi na farko. A talifi na biyu, za mu tattauna yadda za mu yi koyi da shi a nuna ƙarfin zuciya da basira.
▪ Shirya Al’ummai don Koyarwar Jehobah
▪ Jehobah ne Yake Ja-gorar Aikin Koyarwa da Muke Yi a Dukan Duniya
Talifi na farko a wannan jerin ya bayyana yadda Jehobah ya taimaka wa almajiran Yesu a ƙarni na farko su yi wa’azin bishara. A talifi na biyu kuma, za mu tattauna wasu ci gaba da aka samu a zamaninmu da suka taimaka mana wajen yi mutane wa’azin bishara a faɗin duniya.
A FITOWAR NAN
3 Kyauta da Ta Sa Mutanen Japan Farin Ciki
15 Kada Ka Yi Sanyin Gwiwa a Hidimarka
BANGO: Wasu ’yan’uwa suna ba da mujallar Awake! sa’ad da suke wa’azi gida-gida a tsibirin Bali a Indonisiya kuma mai gidan ya karɓe su bisa ga al’adar ƙasar
INDONISIYA
YAWAN JAMA’A
237,600,000
MASU SHELA
24,521
MAJAGABA NA KULLUM
2,472
Akwai majagaba na musamman 369 da ke hidima a tsibirai 28