Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w15 1/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
w15 1/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Janairu, 2015

© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

2-8 GA MARIS, 2015

Ka Yi Godiya ga Jehobah Kuma Ka Sami Albarka

SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 2, 75

9-15 GA MARIS, 2015

Me Ya Sa Muke Taron Tuna Mutuwar Yesu?

SHAFI NA 13 • WAƘOƘI: 8, 109

16-22 GA MARIS, 2015

Ku Inganta Aurenku don Ku Ji Daɗinsa

SHAFI NA 18 • WAƘOƘI: 36, 51

23-29 GA MARIS, 2015

Ku Sa Jehobah Ya Inganta Kuma Ya Kāre Aurenku

SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 87, 50

30 GA MARIS, 2015–5 GA AFRILU, 2015

Ƙauna ta Gaskiya Za Ta Yiwu Kuwa?

SHAFI NA 28 • WAƘOƘI: 72, 63

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ka Yi Godiya ga Jehobah Kuma Ka Sami Albarka

Idan muna yin bimbini a kan abubuwan da Jehobah yake ba mu kuma muna gamsuwa da su, za mu riƙa godiya ga Allah. Gamsuwa za ta taimaka mana mu guji rashin godiya kuma mu jure da gwaji. Jigonmu na shekara ta 2015 zai sa mu riƙa yin hakan a shekarar.

▪ Me Ya Sa Muke Taron Tuna Mutuwar Yesu?

An bayyana dalla-dalla dalilin da ya sa muke taron Tuna Mutuwar Yesu a wannan talifin. Ƙari ga haka, an bayyana abubuwan da gurasar da ruwan inabi na taron Tuna Mutuwar Yesu suke wakilta da kuma yadda mutum zai san cewa ya cancanta ya ci gurasar kuma ya sha ruwan inabin. Talifin zai kuma taimaka wa kowannenmu ya san yadda zai yi shiri don taron Tuna Mutuwar Yesu.

▪ Ku Inganta Aurenku don Ku Ji Daɗinsa

▪ Ku Sa Jehobah Ya Inganta Kuma Ya Kāre Aurenku

Ma’aurata suna fama da matsaloli da kuma jarabobi dabam-dabam. Amma da taimakon Jehobah, za su iya inganta aurensu kuma su ji daɗinsa. A talifi na farko, za a tattauna abubuwa guda biyar da za su inganta aure don ya dawwama da kuma abin da zai sa ma’aurata su yi don su so juna kamar ransu kuma su zauna lafiya. A talifi na biyu kuma, za a tattauna yadda ma’aurata za su inganta aurensu don su kāre auren da kuma ibadarsu.

▪ Ƙauna ta Gaskiya Za Ta Yiwu Kuwa?

Yaya ƙauna ta gaskiya tsakanin mace da miji take? Zai yiwu tamace da namiji su so juna kamar ransu kuwa? Ta yaya ake nuna wannan ƙaunar? Za mu bincika littafin Waƙar Waƙoƙi don mu sami amsoshin waɗannan tambayoyi game da ƙauna ta gaskiya.

A FITOWAR NAN

3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai —A New York

BANGO: Ana wa’azi da Littafi Mai Tsarki a hannu, inda za a iya ganin tsaunukan Bernese, a garin Grindelwald

SIWIZALAN

YAWAN JAMA’A

7,876,000

MASU SHELA

18,646

ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2013)

31,980

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba