Abin Da Ke Ciki
15 ga Nuwamba, 2014
© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
29 GA DISAMBA, 2014–4 GA JANAIRU, 2015
Mene Ne Ma’anar Tashin Yesu Daga Matattu a Gare Mu?
SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 5, 60
5-11 GA JANAIRU, 2015
Me Ya Sa Ya Wajaba Mu Kasance da Tsarki?
SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 119, 17
12-18 GA JANAIRU, 2015
Wajibi ne Mu Kasance da Tsarki a Dukan Al’amura
SHAFI NA 13 • WAƘOƘI: 65, 106
19-25 GA JANAIRU, 2015
‘Mutane Waɗanda Ubangiji Ne Allahnsu’
SHAFI NA 18 • WAƘOƘI: 46, 63
26 GA JANAIRU, 2015–1 GA FABRAIRU, 2015
SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 112, 101
TALIFOFIN NAZARI
▪ Mene Ne Ma’anar Tashin Yesu Daga Matattu a Gare Mu?
Me ya sa za mu iya kasancewa da tabbaci cewa an ta da Yesu daga matattu kuma yana da rai a yau? Wannan talifin zai ba da amsar. Ƙari ga haka, zai sa mu san yadda ya kamata tashin Kristi zuwa sama a matsayin ruhu marar mutuwa ya shafe mu da ke yaɗa bisharar Mulki.
▪ Me Ya Sa Ya Wajaba Mu Kasance da Tsarki?
▪ Wajibi ne Mu Kasance da Tsarki a Dukan Al’amura
An ɗauko darussan waɗannan talifofin daga littafin Levitikus ne kuma sun bayyana dalilin da ya sa Jehobah ya bukaci mutanensa su kasance da tsarki da kuma yadda za mu yi hakan. Ƙari ga haka, an tattauna hanyoyin da za mu nuna cewa muna da tsarki a dukan halayenmu.
▪ ‘Mutane Waɗanda Ubangiji Ne Allahnsu’
▪ Yanzu, Ku “Jama’ar Allah Ne”
Wasu mutane da muke nazarin Littafi Mai Tsarki da su ba su yarda cewa Jehobah yana da ƙungiya ɗaya kawai a duniya ba. Suna gani cewa Allah zai amince da ibadar mutum idan yana da halin kirki ko da wani addinin ne yake bi. Waɗannan talifofin za su nuna muhimmancin gane jama’ar Allah da kuma yin ibada tare da su.
BANGO: Masu bisharar Mulki suna wa’azi a birnin Santiago de Cuba, babban birni na biyu da ke tsibirin. An san mazauna birnin da kaɗe-kaɗe da rawan gargajiya
CUBA
YAWAN JAMA’A
11,163,934
MASU SHELA
96,206
MAJAGABA NA KULLUM
9,040