Abin Da Ke Ciki
15 ga Satumba, 2014
© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
27 GA OKTOBA, 2014–2 GA NUWAMBA, 2014
Me Ya Sa Ka Tabbata Cewa Kana Bin Addini na Gaskiya?
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 28, 107
3-9 GA NUWAMBA, 2014
Ka Bauta wa Allah da Aminci Duk da “Wahala da Yawa”
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 135, 133
10-16 GA NUWAMBA, 2014
SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 88, 24
17-23 GA NUWAMBA, 2014
An Kawar da Mutuwa, Maƙiya ta Ƙarshe
SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 111, 109
24-30 GA NUWAMBA, 2014
Ka Tuna da Masu Hidima ta Cikakken Lokaci
SHAFI NA 28 • WAƘOƘI: 95, 100
TALIFOFIN NAZARI
▪ Me Ya Sa Ka Tabbata Cewa Kana Bin Addini na Gaskiya?
Wannan talifin zai nanata wasu dalilan da suka sa mutane da yawa suka yarda cewa Shaidun Jehobah suna bin addini na gaskiya. Za mu kuma tattauna dalilan da suka sa Shaidun Jehobah suka gaskata cewa suna bin gaskiya.
▪ Ka Bauta wa Allah da Aminci Duk da “Wahala da Yawa”
Duniyar Shaiɗan tana cike da wahaloli. Wasu cikin waɗannan farmaki ne na kai tsaye ga bangaskiyarmu; wasu kuma farmaki ne da ba a saurin ganewa. Wannan talifin zai taimaka mana mu san su kuma mu shirya don mu yi tsayayya da farmakin Shaiɗan.
▪ Iyaye—Ku Kula da Yaranku
Jehobah yana so iyaye su yi rainon yaransu “cikin horon Ubangiji da gargaɗinsa.” (Afis. 6:4) Wannan talifin ya tattauna hanyoyi uku da iyaye za su iya yin haka da kuma yadda za su kula da yaransu yayin da suke girma.
▪ An Kawar da Mutuwa, Maƙiya ta Ƙarshe
Me ya sa mutane suke mutuwa? Ta yaya za a kawar da ‘maƙiya ta ƙarshe,’ wato mutuwa? (1 Kor. 15:26) Ka bincika yadda amsoshin waɗannan tambayoyin suka nuna cewa Jehobah Allah ne mai adalci da hikima da kuma ƙauna.
▪ Ka Tuna da Masu Hidima ta Cikakken Lokaci
Tun dā can, Jehobah yana da mutanen da suke bauta masa ta wajen yin hidima ta cikakken lokaci duk da ƙalubalen da suke fuskanta a duniyar Shaiɗan. Mene ne za mu iya yi don mu riƙa tunawa da ‘aikin bangaskiyarsu da . . . ƙaunarsu’?—1 Tas. 1:3.
BANGO: ’Yan’uwa biyu suna ma wani mai kamun kifi wa’azi a bakin tekun da ke birnin Negombo a ƙasar Sri Lanka
SRI LANKA
YAWAN JAMA’A
20,860,000
MASU SHELA
5,600
MAJAGABA NA KULLUM
641