Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w14 1/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
w14 1/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Janairu, 2014

© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania.

NA NAZARI

3-9 GA MARIS, 2014

Ka Bauta wa Jehobah, Sarkin Zamanai

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 106, 46

10-16 GA MARIS, 2014

Me Yesu Ya Cim ma a Sarautar da Ya Yi na Shekara 100?

SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 97, 101

17-23 GA MARIS, 2014

Ka Yi Zaɓi Mai Kyau a Ƙuruciyarka

SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 41, 89

24-30 GA MARIS, 2014

Ka Bauta wa Jehobah Kafin Miyagun Kwanaki Su Zo

SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 54, 17

31 GA MARIS, 2014–6 GA AFRILU, 2014

A Yaushe Ne ‘Mulkin Allah Zai Zo?’

SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 108, 30

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ka Bauta wa Jehobah, Sarkin Zamanai

Wannan talifin zai tabbatar mana cewa Jehobah ne Maɗaukakin Sarki kuma zai nuna yadda yake sarauta bisa mala’iku da kuma mutane. Zai kuma ƙarfafamu mu bi misalan waɗanda suka zaɓi su bauta wa Jehobah, Allah Maɗaukaki.

▪ Me Yesu Ya Cim ma a Sarautar da Ya Yi na Shekara 100?

Wannan talifin zai sa mu daraja abin da Yesu ya cim ma a sarautar da ya yi shekara 100 yana yi yanzu. Zai kuma ƙarfafa mu mu kasance da aminci a matsayin talakawan Mulkin Allah kuma zai sa mu yi bimbini a kan jigonmu na shekara ta 2014.

▪ Ka Yi Zaɓi Mai Kyau a Ƙuruciyarka

▪ Ka Bauta wa Jehobah Kafin Miyagun Kwanaki Su Zo

Mene ne zan yi da rayuwata? Wannan muhimmiyar tambaya ce ga kowane mutum da ya keɓe kansa ga Jehobah. A waɗannan talifofin, za mu tattauna ƙa’idodin da za su taimaka wa Kirista ya bauta wa Allah da dukan zuciyarsa da kuma zarafin da Kiristoci tsofaffi suke da shi na faɗaɗa hidimarsu.

▪ A Yaushe Ne ‘Mulkin Allah Zai Zo?’

Yanayin duniya da kuma biɗe-biɗen kai suna raba hankalin mutane a yau. Wannan talifin ya tattauna abubuwa uku da suka tabbatar mana cewa Mulkin Allah yana gab da kawo ƙarshen wannan mugun zamanin.

A FITOWAR NAN

3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Afirka ta Yamma

32 Zaɓin da Na Yi Sa’ad da Nake Yaro

BANGO: Yin wa’azi ga ɗaliban makarantar jami’a da suka zo birnin Lviv daga wasu ƙasashe

UKRAINE

YAWAN JAMA’A

45,561,000

MASU SHELA

150,887

Ikilisiyoyi 1,737 da rukunoni 373 a harsuna 15 haɗe da Yaren Hungary da Romania da Ukraine da Rasha da kuma Yaren Kurame na Rasha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba