Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 10/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 10/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Oktoba, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania.

NA NAZARI

2-8 GA DISAMBA, 2013

Halitta Tana Bayyana Allah Mai Rai

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 110, 15

9-15 GA DISAMBA, 2013

Ka Bauta wa Jehobah

SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 62, 84

16-22 GA DISAMBA, 2013

Darussa Daga Addu’a Mai Ma’ana Sosai

SHAFI NA 21 • WAƘOƘI: 68, 6

23-29 GA DISAMBA, 2013

Ka Yi Rayuwar da ta Jitu da Addu’ar Yesu

SHAFI NA 26 • WAƘOƘI: 57, 56

TALIFOFIN NAZARI

▪ Halitta Tana Bayyana Allah Mai Rai

Allahn da ba a gani ya halicci sararin da ake gani. Shin ka amince da hakan kuwa? Ba kowa ya amince da hakan ba. Ta yaya za mu iya taimaka wa mutane su san gaskiya game da Mahalicci kuma su yi imani da shi sosai? Wannan talifin ya ba da amsar.

▪ Ka Bauta wa Jehobah

An aririce Kiristoci su bauta wa Jehobah. Wannan talifin ya koya mana tanadin da Jehobah ya yi wa bayi a Dokar da ya ba Musa da yadda za mu guji zama bayin Shaiɗan da kuma faɗa cikin rinjayar duniyarsa. Kuma za mu koya yadda muke amfana a bauta wa Jehobah.

▪ Darussa Daga Addu’a Mai Ma’ana Sosai

▪ Ka Yi Rayuwar da ta Jitu da Addu’ar Yesu

Idan muna bimbini a kan Kalmar Allah kullum, hakan zai kyautata addu’o’inmu. Talifi na farko ya nuna yadda hakan ya faru a addu’ar da Lawiyawa suka yi a madadin bayin Allah. Talifi na biyu kuma ya nuna yadda za mu yi rayuwar da ta jitu da addu’ar da Yesu ya yi. Addu’o’in misalai ne na yadda za mu saka bukatun Jehobah a kan gaba maimakon namu.

A FITOWAR NAN

3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Ƙasar Filifin

17 Na Amfana Domin Na Dogara ga Jehobah

31 Za Ka Iya Daɗa Gargaɗar da Mutane da Ƙwazo?

BANGO: Wani mai shela yana wa’azi a wani ƙaramin gari mai suna Panajachel da ke kusa da Tafkin Atitlan. Shaidun Jehobah a ƙasar Guatemala suna wa’azin bishara a Sifanasanci da kuma wasu harsuna 11

GUATEMALA

YAWAN JAMA’A:

15,169,000

MASU SHELA:

34,693

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI:

47,606

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba