Abin Da Ke Ciki
15 Ga Yuli, 2013
© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.
NA NAZARI
2-8 GA SATUMBA, 2013
‘Ka Faɗa Mana, Yaushe Waɗannan Abubuwa Za Su Zama?’
SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 128, 101
9-15 GA SATUMBA, 2013
‘Ga Shi, Ina Tare da Ku Kullayaumi’
SHAFI NA 9 • WAƘOƘI: 30, 109
16-22 GA SATUMBA, 2013
Yesu Yana Ciyar da Jama’a ta Hannun Mutane Ƙalilan
SHAFI NA 15 • WAƘOƘI: 108, 117
23-29 GA SATUMBA, 2013
“Wane Ne Fa Bawan Nan Mai-Aminci, Mai-Hikima?”
SHAFI NA 20 • WAƘOƘI: 107, 116
TALIFOFIN NAZARI
▪ ‘Ka Faɗa Mana, Yaushe Waɗannan Abubuwa Za Su Zama?’
▪ ‘Ga Shi, Ina Tare da Ku Kullayaumi’
An tattauna wasu ayoyi na littafin Matta sura ta 24 da 25 a waɗannan talifofin. An yi gyara ga yadda muka fahimci annabcin Yesu game da kwanaki na ƙarshe da kuma almararsa ta alkama da zawan, wato ciyayi. An kuma tattauna yadda za mu iya amfana daga waɗannan bayanan da aka yi a kan yadda muka fahimci waɗannan surorin.
▪ Yesu Yana Ciyar da Jama’a ta Hannun Mutane Ƙalilan
▪ “Wane Ne Fa Bawan Nan Mai-Aminci, Mai-Hikima?”
Sa’ad da Yesu yake ciyar da jama’a ta hanyar mu’ujiza ko kuma yake koyar da almajiransa, ya yi hakan ta hannun mutane ƙalilan. An tattauna game da mutane ƙalilan da Yesu ya yi amfani da su don ya ciyar da mabiyansa shafaffu a ƙarni na farko a wannan talifin. An kuma amsa wannan tambaya mai muhimmanci a talifi na biyu: Su waye ne ƙalilan da Yesu yake amfani da su don ya ciyar da mu a yau?
A FITOWAR NAN
26 Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ta Samu Ƙaruwa
BANGO: Hidimar gida-gida a garin Bukimba, Runda, a Ruwanda
RUWANDA
Shaidu wajen 5,683 a ƙasar suna hidimar majagaba na ɗan lokaci ko na kullum ko na musamman, kuma sauran Shaidu masu ƙwazo suna wa’azi aƙalla sa’o’i 20 a kowane wata
SHAIDU
22,734
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
52,123
WAƊANDA SUKA HALARCI TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU A 2012
69,582