Abin Da Ke Ciki
Maris-Afrilu, 2013
© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.
ABIN DA KE SHAFIN FARKO: ABIN DA MUKA KOYA DAGA MUSA
Musa—Mutumi ne Mai Bangaskiya 4
A FITOWAR NAN
Ka Kusaci Allah—Shi “Allah na . . . Masu Rai” Ne 7
Littafi Mai Tsarki Yana Gyara Rayuwar Mutane 8
Abubuwan da Ke Kawo Farin Ciki a Iyali—Zama da Ɗa da Ya Naƙasa 10
Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki 16
ZA KA SAMI ƘARIN BAYANI A INTANE | www.jw.org
LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI—Isuwa
Ka bincika yawan abin da ka sani game da Isuwa, ɗan’uwan Yakubu.
(Ka danna ABUBUWAN DA AKA KOYAR DAGA LITTAFI MAI TSARKI/YARA)
DON MATASA—Za Ka Nuna Jin Ƙai?
Ka koyi abin da Yesu ya koyar game da jin ƙai da kuma nuna wariya ta wajen bincika ɗaya daga cikin sanannun labaran da ya bayar.
(Ka danna ABUBUWAN DA AKA KOYAR DAGA LITTAFI MAI TSARKI/MATASA/AYYUKA DON NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI)