Abin Da Ke Ciki
15 Ga Oktoba, 2012
© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk wata dama a kāre take.
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI
26 GA NUWAMBA, 2012–2 GA DISAMBA, 2012
Yadda Za Mu Jimre da Matsalolinmu da Gaba Gaɗi
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 81, 33
3-9 GA DISAMBA, 2012
Wane Irin Hali Ne Kake da Shi?
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 122, 124
10-16 GA DISAMBA, 2012
Ka Yi Biyayya don Ka Amfana Daga Alkawuran Allah
SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 129, 95
17-23 GA DISAMBA, 2012
Kana Barin E Ɗinka Ya Zama E da Gaske?
SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 63, 125
MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 7-11
Lokacin da muke ciki yana ɗauke da matsaloli sosai. Wannan talifin zai taimaka mana mu yi koyi daga mutane na zamanin dā da kuma na yau da suka fuskanci matsaloli. Zai kuma nuna mana yadda za mu iya kasance da gaba gaɗi a kowane irin yanayin da muke fuskanta.
TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFUFFUKA NA 12-16
Halin yawancin mutane a yau yana jawo matsaloli da yawa. A wannan talifin, za mu tattauna hali da kuma ayyukan da za su iya ɓata ikilisiya, da yadda za mu kasance da halin da zai kyautata dangantakarmu da mutane.
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 22-31
Talifi na farko ya nanata alkawuran da Allah ya yi kuma ya ce zai cika. Idan muna son mu amfana daga waɗannan alkawuran, wajibi ne mu yi biyayya ga Allah kuma mu cika alkawuranmu. Talifi na biyu ya ba da misalan mutanen da suka cika alkawuransu. Ya kuma ƙarfafa Kiristocin da suka yi baftisma su cika alkawarin da suka yi a ranar da suka yi baftisma.—Mat. 5:37.
A FITOWAR NAN
3 Sun Ba da Kansu da Yardan Rai—A Ƙasar Brazil
17 Abokantakarmu ta Shekara 60 Soma-Taɓi Ce
32 Ƙarfafa Daga “Bakin Jarirai”
BANGO: Wasu majagaba ma’aurata suna amfani da wani allo mai taya da suka manna littattafai a kai a kan titin birnin
LAYIN TIMES SQUARE, MANHATTAN, A BIRNIN NEW YORK
A MANHATTAN, MAJAGABA
600
SUNA WA’AZI A YANKUNA
12
ADADIN IKILISIYOYI A MANHATTAN
55