Abin Da Ke Ciki
15 Ga Yuli, 2012
© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk wata dama a kāre take.
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI
27 GA AGUSTA, 2012–2 GA SATUMBA, 2012
Bari Jehobah Ya Yi Maka Ja-gora don Ka Samu ’Yanci na Gaske
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 107, 27
3-9 GA SATUMBA, 2012
Ka Bauta wa Allahn da ke Ba Da ’Yanci
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 120, 129
10-16 GA SATUMBA, 2012
SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 33, 45
17-23 GA SATUMBA, 2012
SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 53, 124
MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 7-16
Jehobah yana son dukan ’yan Adam su samu ’yanci sosai. A waɗannan talifofin, za mu ga yadda yake koya mana mu zama mutane masu ’yanci. Za mu ga yadda Shaiɗan yake ƙoƙari ya hana mu samun ’yanci ta wajen jarabtar mu da abin da mutanen duniya suke ganin ’yanci ne.
TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 22-26
Me ya sa muke ci gaba da aikin wa’azi da gaba gaɗi duk da tsanantawa da taɓarɓarewar tattalin arziki? A littafin Zabura ta 27 inda aka ɗauko wannan talifin an ambata dalilai da yawa.
TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 27-31
Allah yana amfani da wakilcinsa a yau. Bincika wasu ayoyi na wasiƙar Bulus zuwa ga Afisawa zai taimaka mana mu fahimci manufar wannan wakilci kuma mu yi aiki daidai da shi.
A FITOWAR NAN
3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Ƙasar Ecuador
17 Jehobah Ya Koyar da Ni In Yi Nufinsa
BANGO: Yin wa’azi a Yaren Kurame na ƙasar Brazil a birnin Rio de Janeiro a yankin Comunidade da Rocinha
YANKIN YAREN KURAME NA ƘASAR BRAZIL
IKILISIYOYI
358
RUKUNONI
460
DA’IRORI
18