Abin Da Ke Ciki
15 Ga Mayu, 2012
© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI
2-8 GA YULI, 2012
Kana Daraja Aure a Matsayin Baiwa Daga Wurin Allah Kuwa?
SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 87, 75
9-15 GA YULI, 2012
Ka Kasance da Ra’ayi Mai Kyau Idan Kana Fuskantar Matsala a Aurenka
SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 36, 69
16-22 GA YULI, 2012
Ka Dogara ga Jehobah, Allah na “Lokatai da Kwanaki”
SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 116, 135
23-29 GA YULI, 2012
Kana Nuna Ɗaukakar Jehobah Kuwa?
SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 93, 89
MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-12
Waɗannan talifofin sun ba da dalilai masu kyau da suka sa ya kamata mu bi shawarar Jehobah game da aure. Za su sa mu daraja baiwar da Allah ya ba mu na yin aure sosai. Bugu da ƙari, sun tattauna dalilai da suka sa bai kamata mu yi sanyin gwiwa ba idan muna fuskantar matsaloli a aurenmu kuma sun nuna yadda bin shawarar Littafi Mai Tsarki za ta sa aurenmu ya yi daɗi.
TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 17-21
Wannan talifin ya tattauna hanyoyin da Jehobah ne Mai Ajiye Lokaci Mai Girma ne. Tattauna wannan talifin zai ƙarfafa bangaskiyarmu ga Jehobah da kuma Kalmarsa, Littafi Mai Tsarki. Zai kuma ƙarfafa mu mu yi amfani da lokacinmu yadda ya dace yayin da muke sauraron Jehobah don ya cece mu.
TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 23-27
Ko da yake muna ƙaunar Allah, amma mu ajizai ne. Amma duk da haka, muna ɗokin ɗaukaka Jehobah. Wannan talifin ya bayyana yadda za mu iya yin haka. Ya nuna abin da ya kamata mu yi don mu yi koyi da Allah kuma mu faranta masa rai. (Afis. 5:1) Ya kuma nuna yadda za mu iya ci gaba da ɗaukaka Allah.
A FITOWAR NAN
13 Na Zaɓi Tsofaffi Masu Hikima Su Zama Abokaina
28 ‘Ku Yi Hankali da Yisti na Farisawa’
BANGO: Wasu ma’aurata majagaba suna wa direbobin tirela wa’azi a tashar manyan motoci a birnin Toulouse, a ƙasar Faransa. Sama da tireloli 1,800 daga ƙasashe dabam-dabam na Turai suna wucewa ta wannan birnin kullum
FARANSA
YAWAN JAMA’A
62,787,000
MASU SHELA
120,172
ƘARIN MAJAGABA DA AKA SAMU CIKIN SHEKARA BIYAR
6,517