Abin Da Ke Ciki
15 Ga Yuli, 2011
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
29 ga Agusta, 2011–4 ga Satumba, 2011
Za Ka Bi Ja-gorancin Ƙauna na Jehobah Kuwa?
SHAFI NA 10
WAƘOƘI: 26, 3
5-11 ga Satumba, 2011
Za Ka Saurari Gargaɗin Jehobah Kuwa?
SHAFI NA 15
WAƘOƘI: 65, 52
12-18 ga Satumba, 2011
SHAFI NA 24
WAƘOƘI: 19, 27
19-25 ga Satumba, 2011
Ka Shiga Cikin Hutun Allah Kuwa?
SHAFI NA 28
WAƘOƘI: 134, 24
Manufar Talifofin Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 10-19
Jehobah cikin ƙaunarsa, ya yi mana gargaɗi game da munanan rinjaya da za su iya sa mu bijire daga hanyar da ke bishe zuwa ga rai madawwami. Waɗannan talifofi biyu sun tattauna munanan rinjaya guda shida da kuma yadda za mu guje musu.
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 24-32
Littafi Mai Tsarki ya ce bayan an halicci mutum, Jehobah ya “huta” a rana ta bakwai. (Ibran. 4:4) Talifi na farko zai bayyana manufar ranar hutun Allah da kuma abin da ya sa yake da muhimmanci a gare mu. Talifi na biyu zai nuna wasu hanyoyi da za mu iya nuna cewa mun bi Jehobah cikin hutunsa.
A FITOWAR NAN
3 Sabuwar Fitowar Hasumiyar Tsaro ta Nazari a Turanci Mai Sauƙi
4 An Yi Nasara Bisa Shari’a da Aka Yi Shekaru da Yawa!
20 Dā Ina Tsoron Mutuwa, Amma Yanzu Ina Jiran ‘Rai a Yalwace’