Abin Da Ke Ciki
15 Ga Janairu, 2011
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
28 ga Fabrairu, 2011–6 ga Maris, 2011
Ka “Nemi Mafaka a Sunan Jehobah”
SHAFI NA 3
WAƘOƘI: 49, 74
7-13 ga Maris, 2011
Ku Daraja Aure a Matsayin Baiwa daga Wurin Allah
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 36, 94
14-20 ga Maris, 2011
Ku Yi Amfani da Yanayinku na Marasa Aure da Kyau
SHAFI NA 17
WAƘOƘI: 85, 121
21-27 ga Maris, 2011
Ruhu Mai Tsarki Yana Ba da Ƙarfi a Jimre da Gwaji da kuma Sanyin Gwiwa
SHAFI NA 22
WAƘOƘI: 81, 17
28 ga Maris, 2011–3 ga Afrilu, 2011
An Ƙarfafa Mu Mu Sha Kan Kowane Gwaji
SHAFI NA 26
WAƘOƘI: 133, 100
Manufar Talifofin Nazari
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 3-7
A ina ne za mu iya samun mafaka a wannan miyagun zamani? Kalmar Allah ta bayyana cewa za mu iya samun mafaka a sunan Jehobah. Wannan talifin ya tattauna yadda za mu iya samun kāriya a yanzu da kuma lokacin da ‘ranar Jehobah’ ta auko. Wannan tattaunawar ta nanata jigon shekara ta 2011.
TALIFOFIN NAZARI NA 2, 3 SHAFUFFUKA NA 13-21
Da aure da gwauronci duka baiwa ce daga Allah, kowanne yana da albarkarsa. Ko idan mun yi aure ko ba mu yi ba, waɗannan talifofi za su tattauna dalilan da suka sa za mu nuna godiya ga waɗannan kyauta kuma sun nuna yadda za mu nuna muna daraja su.
TALIFOFIN NAZARI NA 4, 5 SHAFUFFUKA NA 22-30
Muna bukatar taimakon Jehobah don mu cika keɓe kanmu a gare shi. Waɗannan talifofi za su tattauna yadda ruhu mai tsarki yake taimaka mana mu yaƙi gwaji, mu jimre wa sanyin gwiwa, mu jimre wa tsanantawa, mu yi tsayayya da mugun matsi na tsara, kuma mu jimre wa wahala.
A FITOWAR NAN:
9 Ina Farin Cikin Bauta wa Jehobah, Har a Lokatan Gwaje-Gwaje
31 Ka Yi Bimbini a Kan Abin da Jehobah Ya Yi Maka
[Inda Aka Ɗauko Hoto shafi na 2]
© Stähli Rolf A/age fotostock