Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 12/15 p. 32
  • Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Ta 2010

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Ta 2010
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • HANYAR RAYUWA TA KIRISTA
  • JEHOBAH
  • LABARAI
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • SHAIDUN JEHOBAH
  • TALIFOFIN NAZARI
  • WASU
  • YESU KRISTI
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 12/15 p. 32

Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Ta 2010

Kwanan watan da talifin ya fito

HANYAR RAYUWA TA KIRISTA

Darasi Game da Jin Ƙai na Allah (Yunana), 10/1

Girmama Tsofaffi, 5/15

“Hakkin Yaro ga Ci Gabansa na Ruhaniya,” 2/15

Hujjoji, 10/15

Jimrewa da Cin Amana na Abokin Aure, 61/5

Kasancewa da Amincewar Allah Duk da Canje-Canje na Rayuwa, 3/15

Ka Ci Gaba da Koyar da Hankalinka, 5/15

Ka Guji Matsin Bin Ra’ayin Jama’a, 8/15

‘Kada Ka Ji Tsoro Ni Zan Taimake Ka,’ 7/15

Ka Koya wa Yaranka Su So Yin Karatu da Kuma Nazari, 7/15

Ka Kasance da “Tsabtar Zuciya,” 3/15

Ka Ƙi Dabarun Shaiɗan, 2/15

‘Ka Mai da Hankali ga Koyarwa,’ 7/15

Ka Manne wa Imaninka! (Irmiya) 7/1

Ka Tattauna da Yaranka Game da Jima’i, 11/1

Ka Yi Amfani da Kowace Rana don Girmama Allah, 1/15

Ka Zauna “Lafiya Kalau,” 4/15

Kula da Dangi Marar Lafiya, 5/15

‘Ku Zama Cikakku, Kamar Yadda Uban na Sama Yake,’ 11/15

Ku Taimaka wa Yaranku Su Bi da Ƙalubalensu, 1/15

Ku Taimaki Matasa Su Saba da Ƙungiyar Jehobah, 10/15

Mene ne Yaronka Zai Faɗa? 12/15

Me Ya Sa Ya Dace Ka Yi Abubuwa a Kan Lokaci? 8/15

Mutum Mai Tawali’u da Gaba Gaɗi (Yunana), 1/1

Rashin Gaskiya Ne Kuwa? 7/1

Sake Yin Baftisma, 2/15

Shekara ta Farko na Aure, 10/1

Sirri na Wadatar Zuciya, 11/1

Ya Koyi Gafartawa Daga Wurin Ubangijinsa (Bitrus), 4/1

Yin Renon Yara Don Su Zama Nagargaru, 7/1

Zauna a Gida Ɗaya Tare da Wasu, 2/15

JEHOBAH

Allah Ya Ƙyale Mu Ne? 7/1

Allah Yana da Mafari Kuwa? 10/1

Allah Zai Iya Yin Nadama Kuwa? 7/1

Jehobah Yana Son ka Zauna “Lafiya Ƙalau,” 4/15

Kana Barin Jehobah Ya Yi Maka Tambaya? 4/15

Kana Ɗaukan Jehobah a Matsayin Ubanka? 2/15

Ki “Ɗauki Ɗanki” (an tada yaro daga matattu), 10/1

Mai Cika Alkawura, 7/1

‘Mulkinka Zai Tabbata’ (Dauda), 4/1

Sauraron Kukan Mai Tawali’u, 11/15

Yana Daraja Mu da ’Yancin Yin Zaɓi, 10/1

Yana Duba Hali Mai Kyau, 10/1

“Yana Duban Zuciya,” 7/1

LABARAI

‘Ayyukansa Sun Tafi Tare da Shi’ (T. Jaracz), 11/15

Jimrewa da Gwaji Ya ƙarfafa Dogararmu ga Jehobah (A. Dello Stritto), 4/15

Na ga Ikon Gaskiyar Littafi Mai Tsarki (V. Fraese), 12/15

Na Shagala Sosai a Ƙungiyar Jehobah (V. Zubko), 10/15

Yin Hidima a Lokacin Faɗaɗawa (H. Harris), 9/15

LITTAFI MAI TSARKI

Ezekiel 18:20 da Fitowa 20:5 sun jitu, 3/15

Hanyoyi Bakwai da Za a Amfana Daga Karatun, 10/1

Shin Littafi Mai Tsarki Ya Ba da Dukan Bayani Game da Yesu Kuwa? 4/1

Yana Canja Rayuka, 7/1

SHAIDUN JEHOBAH

Abin da Zai Taimaka wa Matasa (Young People Ask, littafi na 2), 2/15

Ba a Makara a Bauta wa Allah (Ƙasar Sifen), 12/15

‘Baiko ga Jehobah’ (gudummawa), 11/15

Bulgeriya, 9/15

Gayyata ga Kowa (Bethel), 8/15

Mai Da Hankali (Finland), 7/15

Majami’ar Mulki, 7/1

Rahoton Taron Shekara-Shekara, 6/15

‘Ya Taimaka Mini na Motsa Zukata’ (Ƙasidar Nations), 10/15

TALIFOFIN NAZARI

Abin da Ranar Jehobah Za Ta Bayyana, 7/15

An Ɗaukaka Yadda Jehobah Yake Sarauta! 1/15

Ana Gane Masu Bauta ta Gaskiya ta Haɗin Kansu, 9/15

Baftisma Cikin Sunan Wanene da Kuma Menene? 3/15

Furci Mai Ƙayatarwa Yana Kawo Dangantaka Mai Kyau, 6/15

Garke Ɗaya, Makiyayi Ɗaya, 3/15

Haɗin Kai na Kiristoci Yana Ɗaukaka Allah, 9/15

Jehobah Ubangijin Mu Ne Maɗaukaki! 11/15

Kana a Kan Gaba Wajen Girmama ’Yan’uwa Masu Bi Kuwa? 10/15

Ka Biɗi Albarkar Jehobah Sosai, 9/15

Kana Bin Kristi Sosai Kuwa? 4/15

Ka Ci Gaba da Biɗan “Adalcinsa” da Farko, 10/15

Ka ‘Faɗi Maganar Allah da Ƙarfin Zuciya,’ 2/15

Ka Kasance da Himma Don Bauta ta Gaskiya, 12/15

Kada Ka Ɓata Zuciyar Ruhu Mai Tsarki na Jehobah, 5/15

Ka Kau da Idanunka Daga Abubuwa Marasa Amfani! 4/15

Ka Nuna “Ka’idar Ƙauna ta Alheri” a Furcinka, 8/15

Ka Rera Waƙa ga Jehobah! 12/15

Ka “Rinjayi Mugunta” ta Wajen Kame Fushinka, 6/15

Kana Sa Hannu Wajen Sa Taron Kirista Ya Kasance da Ban Ƙarfafa? 10/15

Ka Sami Wartsakewa ta Wurin Yin Abubuwa na Ruhaniya, 6/15

Ka Samu Kariya Tsakanin Mutanen Allah, 6/15

Ka Sa Hannu Sosai a Yin Babban Girbi na Ruhaniya, 7/15

Ka Yi Amfani da “Takobin Ruhu” Daidai, 2/15

Ka Yi Tafiya Bisa ga Ruhu Kuma Ka Yi Rayuwar da ta Jitu da Keɓe Kanka, 3/15

Ka Zama Mabiyin Kristi Na Gaske, 1/15

Ku Ci Gaba da Ƙarfafa Ikilisiya, 6/15

“Ku Yi La’akari da Irin Mutane da Ya Kamata Ku Zama!” 7/15

“Masu-Adalci Za Su Haskaka Kamar Rana,” 3/15

Maraba da Zuwa Hanya Mafi Kyau ta Rayuwa! 2/15

Matasa, Ku Bar Kalmar Allah ta Yi Muku Ja-Gora, 11/15

Maza, Kuna Miƙa Kai ga Shugabancin Kristi Kuwa? 5/15

Matasa, Ku Yi Tsayayya da Matsi na Tsara, 11/15

Matasa, Ku Ƙarfafa Muradinku na Bauta wa Jehobah, 4/15

Mata, Me Ya Sa Za Ku Miƙa Kai ga Shugabanci? 5/15

Matasa, Me Za Ku Yi da Rayuwarku? 11/15

Matsayin Ruhu Mai Tsarki Wajen Cika Nufin Jehobah, 4/15

Me Ya Sa Za Ka Keɓe Kanka ga Jehobah? 10/15

“Ruhu da Amarya Suna Cewa, Zo!” 2/15

“Ruhu Yana Binciken . . . Zurfafa na Allah,” 7/15

Sarautar Shaiɗan Ba Za Ta Yi Nasara Ba, 1/15

“Shugaba Ɗaya Gare Ku, Wato Almasihu,” 9/15

Shugabanmu Mai Ƙwazo a Yau, 9/15

“Wanene Ya Gane Nufin Ubangiji?” 10/15

Wanene Zai Ceci Waɗanda Suke Neman Taimako? 8/15

Yadda Fansa ta Cece Mu, 8/15

’Yan’uwa Maza, Ku Yi Shuka ga Ruhu Kuma Ku Yi Burin Samun Hakki! 5/15

“Yanzu ne Lokaci na Alheri,” 12/15

Yadda Yesu ya Ɗaukaka Adalcin Allah, 8/15

Za Ka Samu Albarka ta Wurin Sarki da Ruhun Allah Yake Yi wa Ja-Gora! 12/15

Za Mu Yi Tafiya Cikin Gaskiyar Mu! 11/15

Zama na Jehobah, Alheri Ne, 1/15

WASU

Allah Uku Cikin Ɗaya, 1/1

Ba a Hori Haruna ba don Ya Yi Maraƙi na Zinariya, 5/15

Haran Cibiyar Ayyuka Masu Yawa a Dā, 5/15

Kiristanci na Farko da Allolin Roma, 5/15

‘Kwanakin Ran Ɗan Adam Shekara Ɗari da Ashirin,’ (Fa 6:3), 12/15

Majami’a, 4/1

Markus ‘Yana da Amfani Wajen Hidima,’ 3/15

Me Ya Sa Mutane Suke Yin Miyagun Abubuwa? 10/1

Rifkatu, 7/1

YESU KRISTI

Dalilin da Ya Sa Bai Hanzarta Ba, 10/1

Gafarta wa Mata Zunubanta, 8/15

Game da Bauta ta Gaskiya, 7/1

Ƙage da Gaskiya, 4/1

Koyarwa Game da Farin Ciki, 10/1

Mika’ilu Sarkin Mala’iku? 4/1

Mutumin da Ya Canja Duniya, 4/1

Mutum na tarihi, 4/1

Waɗanda Suka Rubuta Labarin Yesu, 7/1

Ya Koyi Yin Biyayya, 4/1

Yesu da Yohanna Mai Baftisma sun danganci juna? 10/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba