Shafi Na Talatin Da Biyu
Waɗanne matakai uku ne Allah ya ɗauka don ya kawar da wahalar ’yan Adam? DUBI SHAFUFFUKA NA 5-6.
Menene zai iya taimaka mana mu kasance masu gaskiya a duniyar da ke cike da rashin gaskiya? DUBI SHAFI NA 11.
Ta yaya za ka san masu bauta ta gaskiya? DUBI SHAFUFFUKA NA 16-17.
Wane abu ɗaya ne za ka iya yi don ka taimaki yaranka su zama nagargaru? DUBI SHAFI NA 19.
Me ya sa za ka iya amincewa da alkawuran Allah? DUBI SHAFI NA 29.