Abin da ke Ciki
15 Ga Oktoba, 2009
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
30 ga Nuwamba, 2009—6 ga Disamba, 2009
SHAFI NA 3
WAƘOƘI:191, 177
7-13 ga Disamba, 2009
‘Ku Zauna Lafiya da Dukan Mutane’
SHAFI NA 7
WAƘOƘI: 159, 206
14-20 ga Disamba, 2009
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 224, 217
21-27 ga Disamba, 2009
Yadda Za a Ci Gaba da Abuta a Duniya Marar Ƙauna
SHAFI NA 17
WAƘOƘI: 173, 155
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-11
Waɗannan talifofin sun tattauna dukan ayoyin Romawa sura ta 12. Za mu tattauna abin da “huruwa a cikin ruhu” yake nufi da kuma miƙa jikinmu hadaya rayayyiya ga Allah. Za mu kuma koyi yadda za mu zama masu son zaman lafiya a gida da cikin ikilisiya da kuma hanyoyin da za mu rinjayi mugunta da nagarta.
Talifofin Nazari na 3, 4 SHAFUFFUKA NA 13-21
Menene kasancewa abokin kirki yake nufi? Waɗannan talifofin za su taimaka mana mu ga yadda Yesu ya kafa misali game da wannan da kuma yadda Kiristoci na ƙarni na farko suka bi misalinsa. Za su kuma bayyana abin da ya sa yake da kyau mu kafa abota mai ƙarfi mai ƙarfafawa a yau da kuma yadda za mu iya yin hakan.
A FITOWAR NAN:
SHAFI NA 12
Yadda Tarurrukan Gunduma Guda Uku Suka Shafi Rayuwata
SHAFI NA 22
Kai ‘Dasashe ne Kafaffe Kuma Cikin Tushen’?
SHAFI NA 26
Bauta ta Iyali Tana da Muhimmanci Don Tsira!
SHAFI NA 29
Ka Keɓe Lokaci Domin Nazarin Littafi Mai Tsarki Kuwa?
SHAFI NA 32