Abin da ke Ciki
15 Ga Yuli, 2009
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
31 ga Agusta–6 ga Satumba
Neman Dukiya Wadda Aka ‘Ɓoye a Cikinsa’
SHAFI NA 3
WAƘOƘI: 121, 105
7-13 ga Satumba
Iyalai Kirista, Ku Bi Misalin Yesu!
SHAFI NA 7
WAƘOƘI: 205, 158
14-20 ga Satumba
Ka Yi Koyi da Yesu ta Koyarwa da Ƙauna
SHAFI NA 15
WAƘOƘI: 156, 215
21-27 ga Satumba
Ka Yi Koyi da Yesu ta Yin Wa’azi da Ƙarfin Zuciya
SHAFI NA 19
WAƘOƘI: 92, 148
Manufar Talifofin Nazari
Talifin Nazari na 1 SHAFUFFUKA NA 3-7
Jehobah yana gayyatar dukan bayinsa su nemi dukiyoyi da babu kamarsu da aka “ɓoye” cikin Kristi. Menene waɗannan dukiyoyi? Yaya za mu iya samun su? Ta yaya za su amfane mu? Wannan talifin zai taimake mu mu samu amsoshin.
Talifin Nazari na 2 SHAFUFFUKA NA 7-11
Tun daga lokacin halitta, Yesu yana son zaman lafiyar ’yan adam. Wannan talifin ya tattauna yadda koyarwar Yesu da misalin da ya kafa sa’ad da yake duniya za su taimaki dukanmu mu ƙulla dangantaka mai kyau da waɗanda suke cikin iyalinmu.
Talifofin Nazari na 3, 4 SHAFUFFUKA NA 15-23
Menene ya sa Yesu ya zama ƙwararren malami? Fiye da kome, ya ƙaunaci Jehobah, ya ƙaunaci mutane, kuma yana son saƙon da ya yi wa’azinsa. Ƙauna ta motsa shi ya yi wa’azi da ƙarfin zuciya har sa’ad da yake fuskantar hamayya. Waɗannan talifofin za su nuna yadda za mu iya yin koyi da Yesu kuma mu zama malamai da suke nuna ƙauna da masu wa’azi da ƙarfin zuciya.
A FITOWAR NAN KUMA:
Kana Bin “Hanya Mafificiya” ta Ƙauna?
SHAFI NA 12
Na Soma ‘Tuna Mahaliccina’ Shekaru Casa’in da Suka Shige
SHAFI NA 24
Haɗin Kai na Kawo Ci Gaba na Ruhaniya
SHAFI NA 28
Ka Karɓa da Godiya, Ka Bayar da Zuciya Ɗaya
SHAFI NA 29
Iri na Gaskiya Ya Kai Wurare Masu Nisa
SHAFI NA 32