Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 4/1 p. 28
  • Tashin Li’azaru Daga Matattu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tashin Li’azaru Daga Matattu
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Makamantan Littattafai
  • Halakar Saduma Da Gwamarata
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Yesu ya Warkar da Mutane ta Hanyar Mu’ujiza
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Yesu Ya Yi Tsayayya da Gwaji
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Yesu Ya Sa Masu Sauraransa Sun Yi Mamaki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 4/1 p. 28

Domin Matasanmu

Tashin Li’azaru Daga Matattu

Umurni: Ka yi wannan aikin a inda za ka iya mai da hankalinka wuri ɗaya. Sa’ad da kake karanta nassosin, ka sa kanka cikin yanayin. Ka yi tunanin yanayin a zuciyarka. Ka ji muryoyin mutanen. Ka ji yadda ainihin mutanen da ke ciki suke ji.

KA YI TUNANI A KAN YANAYIN NAN.—KA KARANTA YOHANNA 11:1-45.

Wane motsin rai ka ga Marta ta nuna sa’ad da ka ke karanta aya ta 21 kuma wannene Maryamu ta nuna sa’ad da ka ke karanta aya ta 32?

․․․․․

Yaya ka zana a zuciyarka yadda Yesu ya nuna motsi rai mai ƙarfi kamar yadda aka kwatanta a ayoyi na 33 da 35?

․․․․․

Ka yi tunanin yadda zai kasance idan mutum ya fuskanci abin da ke rubuce a ayoyi na 43 da 44, daga wurin Li’azaru da kuma waɗanda suke wajen.

KA YI BINCIKE SOSAI.

Bait’anya tafiyar kwana biyu ce daga inda Yesu yake. Me ya sa Yesu ya ɓata lokaci? (Ka sake karanta aya ta 6.)

․․․․․

Ta yaya Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Maryamu da Marta suna son abubuwa na ruhaniya? (Luka 10:38, 39; Yohanna 11:24)

․․․․․

Me ya sa Yesu ya ta da mutane daga matattu tun da za su sake mutuwa? (Markus 1:41, 42; Yohanna 5:28, 29; 11:45)

․․․․․

KA YI AMFANI DA ABIN DA KA KOYA. KA RUBUTA ABIN DA KA KOYA GAME DA . . .

Iyawar Yesu da kuma yadda yake ta da matattu da son ransa.

․․․․․

Juyayin da Yesu yake yi sosai don waɗanda suke makoki.

․․․․․

WANENE ZA KA SO KA SADU DA SHI A LOKACIN TASHIN MATATTU?

․․․․․

WANE ƁANGARE NE NA WANNAN LABARIN KA FI SO, KUMA ME YA SA?

․․․․․

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba