Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 7/1 p. 30
  • Yesu Ya Yi Tsayayya da Gwaji

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Ya Yi Tsayayya da Gwaji
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Makamantan Littattafai
  • Halakar Saduma Da Gwamarata
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Yesu ya Warkar da Mutane ta Hanyar Mu’ujiza
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Yesu Ya Sa Masu Sauraransa Sun Yi Mamaki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Tashin Li’azaru Daga Matattu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 7/1 p. 30

Domin Matasanmu

Yesu Ya Yi Tsayayya da Gwaji

Umurni: Ka yi wannan aikin a inda za ka iya mai da hankalinka wuri ɗaya. Sa’ad da kake karanta nassosin, ka ji kamar kana wurin sa’ad da abin ke faruwa. Ka yi tunanin yanayin a zuciyarka. Ka ji muryoyin mutanen. Ka ji yadda ainihin mutanen da ke ciki suke ji.

KA YI TUNANI A KAN YANAYIN NAN—KA KARANTA MATTA 4:1-11.

Ka kwatanta jejin da Yesu ya yi kwanaki Arba’in.

․․․․․

Yaya yanayin muryar mai gwajin yake? ta Yesu fa?

․․․․․

KA YI BINCIKE SOSAI.

Yaya Shaiɗan ya nuna cewa yana amfani ne da duk zarafin da ya samu don ya kama mu? (Sake karanta aya ta 2.)

․․․․․

Menene ya sa Shaiɗan bai nuna wa Yesu mulkokin duniya kaɗai ba amma da “ɗaukakarsu”? (Sake karanta aya ta 8.)

․․․․․

Menene ya sa Shaiɗan ya gwada Yesu ta wajen ba shi zarafin yin mulkin wannan duniyar?

․․․․․

(a) Menene kowanne gwajin da Shaiɗan ya yi ya nuna game da tunaninsa? ․․․․․

(b) Akasin haka, menene kowanne cikin amsoshin da Yesu ya bayar ya nuna? ․․․․․

KA YI AMFANI DA ABIN DA KA KOYA. KA RUBUTA ABIN DA KA KOYA GAME DA . . .

Lokacin da za mu iya fuskantar gwaji.

․․․․․

Hanyoyi dabam-dabam da Shaiɗan zai iya yin amfani da su ya gwada mu.

․․․․․

Yadda za a yi tsayayya da gwaji.

․․․․․

WAƊANNE ƁANGARORIN WANNAN LABARIN NE YA FI MA’ANA A GARE KA, KUMA ME YA SA?

․․․․․

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba