Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 1/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 1/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Janairu, 2009

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

2-8 ga Maris

‘Ka Zo Ka Bi Ni’

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 200, 172

9-15 ga Maris

Ka Yi Farin Ciki a Aikin Almajirantarwa

SHAFI NA 7

WAƘOƘI: 130, 211

16-22 ga Maris

Kai ‘Wakili na Alherin Allah’ Ne?

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 50, 58

23-29 ga Maris

Duba! Bawan da Jehobah Yake Murna da Shi

SHAFI NA 21

WAƘOƘI: 168, 4

30 ga Maris–5 ga Afrilu

An Yi Wa Bawan Jehobah Rauni “Domin Kurakuranmu”

SHAFI NA 25

WAƘOƘI: 224, 214

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1-3 SHAFUFFUKA NA 3-16

Menene zama mabiyin Kristi ya ƙunsa? Yana nufin yin koyi da halayensa na musamman, kamar hikimarsa da tawali’unsa. Muna bukatar mu zama masu himma wajen almajirantarwa. Kuma hakan ya ƙunshi nuna ƙauna ga ’yan’uwa masu bi da dukan zuciyarmu. Talifofin sun tattauna yadda za ka yi koyi da Kristi a waɗannan hanyoyi uku.

Talifin Nazari na 4, 5 SHAFUFFUKA NA 21-29

Waɗannan talifofi biyu sun ambata annabce-annabce da yawa da suke cikin littafin Ishaya da suka cika a kan Yesu Kristi. Tattauna annabce-annabcen za su faɗaɗa fahiminmu kuma mu ƙara godiya don dukan abubuwan da Jehobah da Yesu suka cim ma dominmu ta wurin mutuwar Yesu da kuma tashinsa daga matattu. Ta haka, talifofin za su taimaka mana mu shirya zukatanmu don kiyaye Tuna Mutuwar Yesu a ranar 9 ga Afrilu, 2009, da yamma.

A FITOWAR NAN:

“Wannan Ita ce Hanya, Ku Bi Ta”

SHAFI NA 17

Maganar Jehobah Rayayya Ce—Darussa Daga Littafin Ru’ya ta Yohanna—Sashe na Ɗaya

SHAFI NA 30

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba