Abin Da Ke Ciki
15 Ga Nuwamba, 2008
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
5-11 ga Janairu
Ku Taimaki Waɗanda Suka Bar Garken
SHAFI NA 8
WAƘOƘI: 47, 101
12-18 ga Janairu
Ku Taimake Su Su Dawo Babu Ɓata Lokaci!
SHAFI NA 12
WAƘOƘI: 116, 184
19-25 ga Janairu
Ka Kasance da Ra’ayin Nassi Wajen Kula da Lafiyarka
SHAFI NA 23
WAƘOƘI: 44, 182
26 ga Janairu–1 ga Fabrairu
“Ku Yi Tsayayya da Shaiɗan” Yadda Yesu Ya Yi
SHAFI NA 28
WAƘOƘI: 174, 191
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 8-16
Za ka ga yadda dattawa da wasu za su iya taimaka wa ’yan’uwa masu bi da suka bar garken Allah. Waɗannan talifofin sun bayyana yadda za ka taimaka wa Kiristocin da suka daina zuwa taro. Ka lura kuma da yadda za a karɓi waɗanda suka dawo.
Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 23-26
Damuwa da lafiyar jikinmu daidai wa daida ba laifi ba ne. Saboda haka, Shaidun Jehobah suna karɓan taimako daga asibiti da kuma wasu hanyoyin yin magani. Amma fa, yin amfani da “hankali” yana da muhimmanci. (Titus 2:12) Fiye da haka, muna bukatar mu kula da lafiyarmu ta ruhaniya kuma mu ƙarfafa dangantakarmu da Allah.
Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 28-31
Za ka ga yadda Yesu Kristi ya kafa misali wajen yin tsayayya da Iblis. Wannan talifin ya nuna dalilin da ya sa Allah yake da tabbaci a Ɗansa. Ya nuna yadda Yesu ya yi nasara wajen yin tsayayya da Shaiɗan kuma ya nuna yadda mu ma za mu iya yin haka.
A FITOWAR NAN:
Wane Irin Mutumi ne Kake Son Ka Zama?
SHAFI NA 3
Bauta wa Allah da ‘Zuciya da Rai Ɗaya’
SHAFI NA 6
“Mu Bi Waɗannan Abu fa da ke Nufa Wajen Salama”
SHAFI NA 17
Maganar Jehobah Rayayya Ce—Darussa Daga Wasiƙun Yaƙub da Bitrus
SHAFI NA 20
Nassosin Yini Don Shekara Ta 2008—Watan Nuwamba
SHAFI NA 27
“Waƙar Teku”—Littafin Tarihi da Aka Rubuta Tsakanin Littattafan Tarihi Biyu
SHAFI NA 32