Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w08 10/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN KUMA:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
w08 10/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Oktoba, 2008

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

1-7 ga Disamba

“Idanun” Jehobah Suna Duban Dukan ’Yan Adam

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 160, 34

8-14 ga Disamba

Jehobah Yana Dubanmu Don Amfaninmu

SHAFI NA 8

WAƘOƘI: 81, 80

15-21 ga Disamba

Amsar Jehobah Ga Addu’ar Da Aka Yi Da Zuciya Ɗaya

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 74, 90

22-28 ga Disamba

Kana Girmama Mutane Kuwa?

SHAFI NA 21

WAƘOƘI: 216, 155

29 ga Disamba–4 ga Janairu

Menene Za Ka Yi Don Ka Ci Gaba Da Rayuwa?

SHAFI NA 25

WAƘOƘI: 177, 212

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-6; 8-11

Waɗannan talifofin biyu sun tabbatar mana cewa Jehobah ya san dukan abin da muke fuskanta. Yana farin ciki don muna jimrewa kuma ya san damuwarmu. Ya san dukan ayyuka tuƙuru da muke yi, kuma ya san kome da ke faruwa da bayinsa. Sanin hakan yana ƙarfafa mu.

Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 12-16

Yawancinmu mun san kalmomin da ke Zabura 83:18. Sauran ayoyi da ke cikin wannan surar zabura kuma fa? Wannan talifin ya nuna yadda Zabura ta 83 ta ƙarfafa Kiristoci sosai a yau.

Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 21-25

Bulus ya ce: “Kuna gabatarda juna cikin bangirma.” Menene girmama wasu yake nufi? Wanene ya kamata ya girmama wasu, kuma wanene za a girmama? Waɗanne misalai muke da su a cikin Littafi Mai Tsarki? Wannan talifin ya yi bayani mai kyau a kan wannan batun.

Talifin Nazari na 5 SHAFUFFUKA NA 25-29

Wata rana, Yesu ya yi tambaya: “Ina kuwa abin da mutum za ya bayas musanyar ransa?” Ta yaya za ka ba da amsar wannan tambayar? Menene rayuwarka take nunawa game da yadda kake ɗaukan ranka da tamani? Wannan talifin zai taimake ka ka yi bimbini sosai a kan tambayar Yesu mai sa tunani.

A FITOWAR NAN KUMA:

Nassosin Yini Don Shekara Ta 2008—Watan Oktoba

SHAFI NA 7

“Hakika Wannan Sunan Allah Ne Mafi Tsarki Mai Girma”

SHAFI NA 16

“Ubangiji Ƙarfina Ne”

SHAFI NA 17

Maganar Jehobah Rayayya Ce, Darussa Daga Wasiƙu Zuwa ga Titus, Filimon, da Ibraniyawa

SHAFI NA 30

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba