Shafi Na Talatin Da Biyu
◼ Littafi Mai Tsarki ya annabta matsalolin da muke gani a yau kuwa? Ka dubi shafi na 6.
◼ Zai yiwu mu yi koyi da Allah kuwa? Idan zai yiwu, ta yaya? Ka dubi shafi na 13.
◼ Idan Adamu kamiltaccen mutumi ne, me ya sa ya yi zunubi? Ka dubi shafi na 17.