Abin Da Ke Ciki
15 Ga Satumba, 2008
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
3-9 ga Nuwamba
Jehobah “Mai-Ceto” Ne a Zamanin da Aka Rubuta Littafi Mai Tsarki
SHAFI NA 3 WAƘOƘI: 74, 44
10-16 ga Nuwamba
SHAFI NA 6 WAƘOƘI: 153, 3
17-23 ga Nuwamba
Ka Riƙe “Igiya Riɓi Uku” Cikin Aure
SHAFI NA 16 WAƘOƘI: 117, 173
24-30 ga Nuwamba
SHAFI NA 20 WAƘOƘI: 10, 191
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-10
Waɗannan talifofin biyu sun mai da hankali ne a kan Zabura 70. Wajen ya nuna mana cewa Jehobah shi ne ‘mai ceto.’ Waɗannan talifofin sun nuna yadda Jehobah ya ceci bayinsa a zamanin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki da kuma yadda yake cetonmu a yau.
Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 16-20
A yau yana da wuya ma’aurata su kasance da haɗin kai, ko da ma su bayin Jehobah ne. Wannan talifin yana ɗauke da shawarwari masu kyau game da yadda Kiristoci za su iya sa Jehobah ya kasance a aurensu, da kuma abin za su iya yi idan matsala ta taso.
Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 20-24
Muna da zaɓe: Za mu nemi mu samu taimakon ruhu mai tsarki na Allah kuma ya yi mana ja-gora, ko kuwa za mu bar ruhun duniya ta rinjaye mu? Wannan talifin ya tattauna yadda za mu sami taimakon ruhun Allah da kuma yadda za mu ƙi ruhun duniya, kuma zai taimake mu mu yi zaɓi da ke kawo farin ciki.
A FITOWAR NAN KUMA:
Nassosin Yini Don Shekara Ta 2008—Watan Satumba
SHAFI NA 11
Ka Ƙaru Wajen Samun Cikakken Sani da “Yardar Rai Sarai”
SHAFI NA 12
SHAFI NA 25
Ka Yi Koyi da Yesu, Ka Bauta Wa Allah Yadda Yake So
SHAFI NA 26
Maganar Jehobah Rayayya Ce—Darussa Daga Wasiƙu Zuwa ga Tassalunikawa da Timothawus
SHAFI NA 29
SHAFI NA 32