Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w08 8/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN KUMA:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
w08 8/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Agusta, 2008

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

29 ga Satumba–5 ga Oktoba

Jehobah Ba Zai Yashe Amintattunsa Ba

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 114, 223

6-12 ga Oktoba

Ka Kasance da Aminci da Zuciya Ɗaya

SHAFI NA 8

WAƘOƘI: 38, 8

13-19 ga Oktoba

Ka Ɗaukaka Jehobah ta Wajen Daraja Shi

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 48, 136

20-26 ga Oktoba

Jehobah Yana Kula da Bayinsa Tsofaffi

SHAFI NA 17

WAƘOƘI: 58, 216

27 ga Oktoba–2 ga Nuwamba

Kana Magana da “Harshe Mai-Tsarki” Sosai?

SHAFI NA 21

WAƘOƘI: 78, 169

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-6, 8-12

Waɗannan talifofi sun nuna yadda Jehobah bai yasar da amintattunsa ba, a lokacin da aka raba masarauta ƙabilun Isra’ila 12 zuwa masarauta biyu na arewa da na kudu. An nanata muhimmancinmu na kasancewa da aminci da zuciya ɗaya a yanzu don kada mu faɗa wa gwajin son abin duniya, ko kuma girman kai.

Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 12-16

Wannan talifin ya nuna yadda ya kamata godiya don ɗaukakar Allah za ta shafe mu. Ya faɗa abin da za mu iya koya game da ɗaukaka daga yadda Yesu ya bi da mutane. Za mu kuma koya yadda za mu nuna ɗaukaka.

Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 17-21

Ka koyi yadda za ka ɗauki Kiristoci tsofaffi yadda Jehobah ya yi. Ka lura da yadda Littafi Mai Tsarki ya taimake mu mu daraja iliminsu da abin da suka fuskanta a rayuwa, ka yi la’akari da yadda suke ji, kuma ka taimake su su ci gaba da ƙwazo a ruhaniya.

Talifin Nazari na 5 SHAFUFFUKA NA 21-25

Jehobah ya ce ta bakin annabinsa Zafaniya: “Zan juya ma al’ummai da harshe mai-tsarki.” (Zep 3:9) Ka koya abin da “harshe mai-tsarki” ya ƙunsa. Ka yi la’akari da abubuwa da za ka yi don ka koye shi. Kuma ka koya yadda za ka yi amfani da wannan harshe da babu kamarsa don ka yabi Jehobah.

A FITOWAR NAN KUMA:

Nassosin Yini Don Shekara Ta 2008—Watan Agusta

SHAFI NA 7

Maganar Jehobah Rayayya Ce—Darussa Daga Wasiƙu Zuwa ga Galatiyawa, Afisawa, Filibbiyawa da Kolosiyawa

SHAFI NA 26

Ka Tuna?

SHAFI NA 29

An Kwatanta Masu Wa’azi a Ƙasashen Waje da Fari

SHAFI NA 30

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba