Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w06 12/1 p. 31
  • Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Na 2006

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Na 2006
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Ƙananan Jigo
  • HANYAR RAYUWA TA KIRISTA
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • SHAIDUN JEHOBAH
  • TALIFOFIN NAZARI
  • WASU
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
w06 12/1 p. 31

Fihirisa Na Talifofin Hasumiyar Tsaro Na 2006

Kwanan wata da talifin ya fito

HANYAR RAYUWA TA KIRISTA

Darassi Game da Fahariya da Tawali’u, 7/1

Ka Bi Misalin Yesu Kuma Ka Nuna Damuwa ga Matalauta, 5/1

Ka Sa Yin Bimbini ya Zama Abin Farin Ciki, 10/1

Ta’aziyya ga Tsofaffi, 6/1

Tabbatacciyar Shawara Domin Renon Yara, 11/1

LITTAFI MAI TSARKI

Darussa Daga Littafin Ezra, 1/1

Darussa Daga Littafin Nehemiah, 2/1

Darussa Daga Littafin Esther, 3/1

Darussa Daga Littafin Ayuba, 4/1

Darussa Daga Littafin Zabura na Ɗaya, 6/1

Darussa Daga Littafin Zabura na Biyu, 7/1

Darussa Daga Littafin Zabura na Uku da na Huɗu, 8/1

Darussa Daga Littafin Zabura na Biyar, 9/1

Darussa Daga Littafin Misalai, 11/1

Darussa Daga Littafin Mai-Wa’azi, 11/1

Darussa Daga Waƙar Waƙoƙi, 12/1

Darussa Daga Littafin Ishaya na Ɗaya, 12/1

SHAIDUN JEHOBAH

“Domin Yaro Ɗan Shekara Tara,” 11/1

“Ka Yi Mana Ƙarin Bayani!” (Ɗalibi a Rasha), 3/1

Sababbi da Aka Haɗa Cikin Hukumar Mulki, 4/1

TALIFOFIN NAZARI

Abin da Ake Nufi da Mu Ƙaunaci Maƙwabcinmu, 12/1

An Haife Su a Cikin Al’ummar da Allah ya Zaɓa, 7/1

Aure Mai Daraja a Gaban Allah da Mutum, 11/1

Ayuba Mutumi Ne Mai Jimiri Da Aminci, 9/1

Bari Hannuwanku Su Yi Ƙarfi, 5/1

Biɗan Adalci Zai Kāre Mu, 1/1

Cika Farillan Baftisma na Kirista, 4/1

Farin Cikin Tafiya Cikin Aminci, 6/1

“Ina Ƙaunar Shari’arka ba Misali!” 7/1

“Ina Tare da Ku,” 5/1

Jehobah Yana “Bayana Ƙarshe Tun Daga Mafarin” 6/1

Jehobah Yana Ceton Wanda Yake Wahala, 8/1

Jehobah Yana Koyar Da Makiyaya Don Garkensa, 5/1

Jin Tsoron Jehobah Zai Sa Ka Farin Ciki! 8/1

Kana Daraja Abubuwa Masu Tsarki Kamar Jehobah? 11/1

Ka Guji Bautar Ƙarya! 4/1

‘Ka Guji Yin Gunaguni,’ 8/1

Ka Kasance da Gaba Gaɗi ta Wurin Bangaskiya da Tsoron Allah, 10/1

Ka Ƙaunaci Allah da Yake Ƙaunarka, 12/1

Ka Mai da Hankali ga Alherin Kungiyar Jehobah, 8/1

Ka Nuna Bangaskiya ta Yadda Kake Rayuwarka, 11/1

Ka Nuna Ƙauna da Daraja ta Wurin Kame Maganarka, 10/1

Ka Tsare Kanka Cikin Ƙaunar Allah! 12/1

Ka Yi Koyi Da Haƙurin Jehobah, 2/1

“Ka Yi Murna da Matar Ƙurciyarka,” 10/1

Ka Yi Na’am da Horon Jehobah, 12/1

Ka Yi Sauraron Jehobah Cikin Bege da Gaba Gaɗi, 10/1

Ka Yi Shirin Yadda Za Ka Tsira? 6/1

Ka Yi Tsayayya da Shaiɗan, Kuma Zai Guje Ka! 2/1

Ka Yi wa Sarki Kristi Hidima da Aminci, 5/1

‘Ka Zaɓi Rai Domin Ka Rayu’ 6/1

Kada Ka Ba Iblis Dama, 2/1

“Kowane Mutum Za Ya Ɗauki Kayan Kansa,” 4/1

“Ku Bar Roƙe Roƙenku Su Sanu ga Allah,” 9/1

“Kun Ji Labarin Jimrewar Ayuba,” 9/1

“Ku Natsu,” 3/1

‘Ku Tafi Fa Ku Almajirtar, Kuna Yi Musu Baftisma,’ 4/1

Ƙauna Tana Ƙarfafa Gaba Gaɗi, 10/1

Makiyaya Waɗanda “Gurbi Ne ga Garken,” 5/1

Matasa, Ku Zaɓi Ku Bauta wa Jehobah, 7/1

Nishaɗi Mai Kyau da Ke Kawo Wartsakewa, 3/1

Nuna Daraja ga Taronmu Masu Tsarki, 11/1

“Shaida ga Dukan Al’ummai,” 2/1

Tafiya a Hanya da Ke Ƙara Haskaka, 3/1

Tattara Abubuwan da Ke Cikin Sama da Waɗanda Ke Bisa Duniya, 3/1

Tsoron Allah Hikima Ne! 8/1

‘Umarnanka Su Ne Annishu’ata,’ 7/1

Wakilci na Cika Nufin Allah, 3/1

Wa Kake wa Biyayya, Allah ko Kuma ’Yan Adam? 1/1

Yadda ya Kamata Mu Yi Magana da “Mai-Jin Addu’a,” 9/1

Yanzu Lokaci Ne na Ɗaukan Mataki, 1/1

Yaya Ƙarfin Dogararka ga Allah? 1/1

WASU

Bauta da Za Ta Amfane Ka, 9/1

Kana Kama da Bishiyar nan Lagani Auna Kuwa? 2/1

Kuɗi da Ɗabi’a Darasi Daga Tarihi, 2/1

An Fallasa Magabcin Kristi, 12/1

Menene Amfanin Addini? 9/1

Nagarta Za ta Yi Nasara Kuwa Bisa Mugunta 1/1

Wanene Zai Taimaki Matalauta? 5/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba