Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w06 4/1 p. 32
  • Ka Taru da Mu A ranar Laraba, 12 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Taru da Mu A ranar Laraba, 12 ga Afrilu
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
w06 4/1 p. 32

Ka Taru da Mu A ranar Laraba, 12 ga Afrilu

Daren da ya Kamata a Tuna

A daren da ya mutu, Yesu Kristi ya kafa Ranar Tuna Mutuwarsa. Ya yi amfani da ruwan inabi da kuma gurasa marar yisti wajen alamu, Yesu ya ba da umurni: “Ku yi wannan abin tunawa da ni.”—Luka 22:19.

Shaidun Jehobah na gayyatarka ka kiyaye wannan farilla da ake yi shekara shekara tare da su. Ka duba bayan wannan warƙa ko kuma ka bincika wurin Shaidun Jehobah da suke yankinku don ka san wurin taron, ranar, da kuma lokacin.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba