Za Ka Yarda a Ziyarce Ka?
A cikin wannan duniyar ma da ta wahala, za ka sami farin ciki daga cikakken sani na Allah a cikin Littafi Mai Tsarki, Mulkinsa, nufinsa mai ban sha’awa domin ’yan Adam. Idan za ka so ƙarin bayani ko kuma za ka so wani ya zo gidanka yana nazari da kai, don Allah ka rubuta wa Watch Tower P.M.B. 1090, Benin City, Edo State, Nigeria, ko kuma zuwa ga adireshi da ya dace a shafi na 2.