Jigon Littafin/Bayani game da Mawallafa
Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
“Masu adalci za su gāji ƙasar, su zauna a ciki har abada.”—Zabura 37:29.
Inda Aka Samo Hotuna: Shafi na 15: Image © Homo Cosmicos/Shutterstock; Shafi na 17: NASA, ESA and the Hubble Heritage Team (STScI/AURA)-ESA/Hubble Collaboration. Licensed under CC BY 4.0 (http://creativecommons.org/licenses/by/4.0/). Source: https://esahubble.org/images/heic0702a/; Shafi na 56: Photo by US Signal Corps/The LIFE Picture Collection via Getty Images; Shafi na 76: Château de Versailles, France/Bridgeman Images; Shafi na 103 da 131: Based on NASA/Visible Earth imagery; Shafi na 163: © SINGLECELL ANIMATION LLC/Science Source; Shafi na 183: Daniel Osterkamp/Moment/Getty Images
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin littafin.
Shaidun Jehobah ne suka wallafa dukan littattafai da bidiyoyi da aka ambata a littafin nan.
Wannan littafin ba na sayarwa ba ne. Sashe ne na aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wanda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
Hausa (lff-HA)
Bugun Nuwamba 2025
© 2021 WATCH TOWER BIBLE AND TRACT SOCIETY OF PENNSYLVANIA