Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • syr17 p. 2
  • Rahoton 2017

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Rahoton 2017
  • Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2017
  • Makamantan Littattafai
  • Rahoton 2018
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2018
  • Rahoton 2020
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2020
  • Rahoton 2019
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2019
  • Rahoton 2022
    Rahoton Hidima na Shekara-shekara na Shaidun Jehobah na 2022
Dubi Ƙari
Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2017
syr17 p. 2

Rahoton 2017

  • Ofisoshin Shaidun Jehobah: 90

  • Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 240

  • Ikilisiyoyi: 120,053

  • Waɗanda Suka Halarci Tuna Mutuwar Yesu: 20,175,477

  • Waɗanda Suka Ci Gurasa: 18,564

  • Yawan Masu Shelaa: 8,457,107

  • Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,248,982

  • Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2016: 1.4

  • Mutanen da Suka Yi Baftismab: 284,212

  • Abirejin Majagabac Kowane Wata: 1,249,946

  • Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 439,571

  • Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 2,046,000,202

  • Abirejin Nazarin Baibuld da Aka Yi Kowane Wata: 10,071,524

A shekarar hidima ta 2017,e Shaidun Jehobah suna kashe sama da dala miliyan 202 wajen kula da majagaba na musamman, masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 19,730 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ne na Cikakken Lokaci.

a Mai shela yana nufin wanda yake fita yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matta 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org “Nawa Ne Adadin Shaidun Jehobah a Faɗin Duniya?”

b Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org na “Wane Mataki Zan Ɗauka Don In Zama Mashaidin Jehobah?”

c Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma akwai yawan adadin da yake yi yana wa’azin bishara a kowane wata.

d Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”

e Shekarar hidima ta 2017 ta fara ne daga 1 ga Satumba 2016, zuwa 31 ga Agusta, 2017.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba