Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • syr22 p. 2
  • Rahoton 2022

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Rahoton 2022
  • Rahoton Hidima na Shekara-shekara na Shaidun Jehobah na 2022
  • Makamantan Littattafai
  • Rahoton 2023
    Rahoton Hidima na Shekara-shekara na Shaidun Jehobah na 2023
  • Rahoton 2019
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2019
  • Rahoton 2018
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2018
  • Rahoton 2017
    Rahoton Hidima na Shaidun Jehobah a fadin duniya na 2017
Dubi Ƙari
Rahoton Hidima na Shekara-shekara na Shaidun Jehobah na 2022
syr22 p. 2

Rahoton 2022

  • Ofisoshin Shaidun Jehobah: 86

  • Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke:  239

  • Ikilisiyoyi: 117,960

  • Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 19,721,672

  • Waɗanda Suka Ci Gurasa: 21,150

  • Yawan Masu Shelaa: 8,699,048

  • Masu Shela da Aƙalla Suke Waꞌazi Kowane Wata: 8,514,983

  • Ƙaruwar da Aka Samu Daga 2021 Zuwa 2022: Kashi 0.4 Cikin 100

  • Mutanen da Suka Yi Baftismab: 145,552

  • Abirejin Majagabac Kowane Wata: 1,465,202

  • Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 381,310

  • Adadin Saꞌoꞌin da Aka Yi Ana Waꞌazi: 1,501,797,703

  • Abirejin Nazarin Baibuld da Aka Yi Kowane Wata: 5,666,996

A shekarar hidima ta 2022,e Shaidun Jehobah sun kashe dala miliyan $242 wajen kula da majagaba na musamman, da masu waꞌazi a ƙasar waje, da masu kula da daꞌira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 21,629 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ta Cikakken Lokaci.

a Mai shela yana nufin wanda yake yin waꞌazi game da Mulkin Allah a-kai-a-kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?”

b Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?”

c Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai saꞌoꞌin da yake yi yana waꞌazin bishara.

d Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”

e Shekarar hidima ta 2022 ta fara ne daga 1 ga Satumba, 2021, zuwa 31 ga Agusta, 2022.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba