Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 101
  • Mu Rika Hidima da Hadin Kai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Hidima da Hadin Kai
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ana Gane Masu Bauta Ta Gaskiya Ta Haɗin Kansu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Haɗin Kai Na Kiristoci Yana Ɗaukaka Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Salamar da Muke Morewa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 101

WAƘA TA 101

Mu Riƙa Hidima da Haɗin Kai

Hoto

(Afisawa 4:3)

  1. 1. Mugunta da rashin ƙauna

    Na shafan ’yan Adam sosai,

    Amma Allah ya kawo mu

    Cikin ƙungiyarsa.

    Muna da haɗin kai

    Da kuma ƙauna.

    Mu yi wa’azi da ƙwazo,

    Yesu shi ne shugabanmu.

    Mu riƙa bin dokokinsa,

    Muna aiki tare.

  2. 2. Mu roƙi Jehobah Allah

    Don ya sa mu nuna ƙauna,

    Da jinƙai da alheri ma

    Ga dukan ’yan’uwa.

    Zama da lumana

    Na da kyau sosai.

    In dukanmu na da ƙauna,

    Allah zai taimaka mana.

    Za mu zauna da haɗin kai

    Don mu bauta masa.

(Ka kuma duba Mi. 2:12; Zaf. 3:9; 1 Kor. 1:10.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba