Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 174-175
  • Gabatarwar Sashe na 12

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 12
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Game da Addu’ar da Allah Yake Sauraro
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Ubangiji, Ka Koya Mana Yin Addu’a”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Mulkin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Yesu Ya Koya Mana Addu’a
    Ka Koya Daga Wurin Babban Malami
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 174-175
Yesu yana koyar da manya da kuma kanana

Gabatarwar Sashe na 12

Yesu ya koyar da mutane game da Mulkin Allah. Ya kuma koyar da su cewa su yi addu’a a tsarkake sunan Allah, Mulkinsa ya zo kuma a yi nufinsa a duniya. Idan kana da yara, ka bayyana musu abin da addu’ar nan take nufi. Yesu bai bar Shaiɗan ya hana shi kasancewa da aminci ba. Yesu ya zaɓi manzanninsa kuma suka zama mutanen da aka fara zaɓa don su yi sarauta da shi a sama. Ka lura da himmar da Yesu ya nuna don bauta ta gaskiya. Yana so ya taimaka wa mutane shi ya sa ya warkar da marasa lafiya, ya ta da matattu da kuma ciyar da mayunwata. Mu’ujizojin da Yesu ya yi sun nuna abin da Mulkin Allah zai yi wa ’yan Adam a nan gaba.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Yesu ya ce mabiyansa su yi wa’azi kuma su koya wa mutane game da Mulkin Allah

  • Mu riƙa addu’a a tsarkake sunan Allah kafin mu roƙi abubuwan da muke bukata

  • Mu riƙa yafe wa mutane da dukan zuciyarmu kuma mu bi da su yadda muke so a bi da mu

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba