Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 160-161
  • Gabatarwar Sashe na 11

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 11
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwar Sashe na 13
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Gabatarwar Sashe na 4
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Wane ne Yesu Kristi?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Gabatarwar Sashe na 12
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 160-161
Yusufu yana sana’ar kafinta kuma a ciki yake ciyar da Yesu da Maryamu da kuma sauran ’yan’uwansa

Gabatarwar Sashe na 11

Wannan sashen ya yi bayani game da Nassosin Helenanci na Kirista. An haifi Yesu a wani ƙaramin gari kuma iyayensa ba masu kuɗi ba ne. Ya yi aikin kafinta tare da uban da ya kula da shi. Yesu ne zai ceci ’yan Adam. Jehobah ya zaɓe shi ya zama Sarkin Mulkin sama. Idan ku iyaye ne, ku taimaka wa yaranku su fahimci yadda Jehobah ya zaɓi iyalin da za su kula da Yesu da kuma wurin da za su yi hakan. Ka yi la’akari da yadda Jehobah ya ceci Yesu daga hannun Hiridus da kuma yadda babu wani abu da zai hana Jehobah cika nufinsa. Ka koyi yadda Jehobah ya aiki Yohanna ya shirya wa Yesu hanya. Ka nanata yadda Yesu ya so ƙa’idodin Jehobah maimakon nasa tun yana ƙarami.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Ka riƙa goyon bayan shirye-shiryen da Jehobah yake yi

  • Duk da cewa Yesu Ɗan Allah ne, ya kasance a shirye ya zo duniya a matsayin mutum

  • Yohanna Mai Baftisma ya sanar da zuwan Almasihu

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba