Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 202-203
  • Gabatarwar Sashe na 13

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 13
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwar Sashe na 11
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Gabatarwar Sashe na 12
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Gabatarwar Sashe na 3
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Mene Ne Ma’anar Tashin Yesu Daga Matattu a Gare Mu?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 202-203
Yesu yana wanke kafafun manzanninsa

Gabatarwar Sashe na 13

Yesu ya zo duniya don ya mutu a madadin ’yan Adam. Duk da cewa ya mutu, ya yi nasara da duniya. Jehobah ya cika alkawarinsa kuma ya ta da Ɗansa daga matattu. Har Yesu ya mutu, ya taimaka wa mutane kuma ya gafarta musu sa’ad da suka yi kuskure. Ya bayyana ga mabiyansa bayan ya tashi daga mutuwa. Ya koya musu yadda za su yi aiki mai muhimmancin da ya ba su. Idan ku iyaye ne, ku taimaka wa yaranku su san cewa mu ma muna sa hannu a wannan aikin a yau.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Babu wata matsala da Jehobah ba zai iya magance ta ba

  • Kamar Yesu, ka kasance a shirye don ka taimaka wa mutane

  • Za a gane Kiristoci na gaskiya ta wurin ƙaunar da suke nuna wa juna

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba