Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 106-107
  • Gabatarwar Sashe na 8

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 8
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Sulemanu Sarki Ne Mai Hikima
    Littafi Mai Tsarki​—Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa?
  • Yanzu Lokaci Ne Na Ɗaukan Mataki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Shi Misali Mai Kyau Ne A Gare Ka Ko Kuma Kashedi?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Haikalin Jehobah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 106-107
Sarki Sulemanu ya nuna ainihin mahaifiyar yaron

Gabatarwar Sashe na 8

Jehobah ya albarkaci Sulemanu kuma ya ba shi hikima da kuma damar gina haikalin. Amma daga baya ya daina bauta wa Jehobah. Idan kana da yara, ka bayyana musu yadda bauta ta ƙarya ta sa Sulemanu ya daina bauta wa Allah. An raba mulkin kuma wasu sarakuna su sa mutanen suka soma bautar gumaka. A wannan lokacin, an kashe annabawan Jehobah masu aminci da yawa. Sarauniya Jezebel ta sa mutanen da ke arewacin ƙasar bautar gumaka. A lokacin, Isra’ilawa ba sa bauta wa Jehobah. Amma da akwai wasu amintattun bayin Jehobah kamar su Sarki Jehoshaphat da kuma annabi Iliya.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Ka bauta wa Jehobah da aminci ko da iyayenka ko abokanka ba sa yin hakan

  • Idan ka bar Jehobah, ba za ka ji daɗin rayuwa ba amma idan ka kusace shi, zai albarkace ka

  • A duk lokacin da ka yi sanyin gwiwa, Jehobah zai taimaka maka a hanyoyin da ba taɓa tsammani ba

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba