Jigon Littafin/Bayani game da Mawallafa
Darussa Daga Littafi Mai Tsarki
Wannan littafin ba na sayarwa ba ne. Sashe ne na aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wanda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.
Bugun Satumba na 2024
Hausa (lfb-HA)
© 2017
Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania