Za Ka Iya Samun Ƙarin Taimako don Iyali a jw.org
Don Allah ka ziyarci dandalinmu na Intane don ka sami ƙarin shawarwari masu kyau da kuma ja-gora daga Kalmar Allah. A wurin ma za ka iya karanta labaran ma’aurata daga wurare dabam-dabam a faɗin duniya.
Yadda za ku mutunta abokin aurenku
Yadda za ku guji yin baƙar magana
Sa’ad da abota ta wuce gona da iri
Sa’ad da abokiyar aurenku tana da bukata ta musamman
Yadda za ku ji daɗin aurenku na biyu
Yadda za ku bi da fitinar yara
Ku tattauna da yaranku game da jima’i
Sa’ad da ɗanka matashi ya fara shakkar addinin da kake bi
Sa’ad da ɗanku matashi ya soma ji wa kansa rauni
Matsalolin da masu agola suke fuskanta
Akan daɗa sabbin batutuwa a kai a ƙai.