Shafin Jigo/Shafin Mawallafa
Mulkin Allah Yana Sarauta!
Wannan littafin ba na sayarwa ba ne. Sashe ne na aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wanda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.
Sai dai ko an ba da alama, an ɗauko dukan Nassosin da aka yi amfani da su ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda ka ga alamar nan [NW], hakan na nufin cewa an ɗauko nassin ne daga juyin New World Translation of the Holy Scriptures.
Inda Aka Ɗauko Hotuna: Page 178: 1879 Songs of the Bride: Courtesy of the Pitts Theology Library, Candler School of Theology, Emory University
Bugun Oktoba 2023
Hausa (kr-HA)
© 2014
WATCH TOWER BIBLE AND TRACT SOCIETY OF PENNSYLVANIA