Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 4 pp. 10-11
  • Sun Saurari Shaiɗan—Mene Ne Sakamakon?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sun Saurari Shaiɗan—Mene Ne Sakamakon?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Yaya Rayuwa Take a Lambun Adnin?
    Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Sashe na 4
    Ka Saurari Allah
  • Ina Matattu Suke?
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Me Ya Sa Mutane Suke Tsufa da Mutuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 4 pp. 10-11

SASHE NA 4

Sun Saurari Shaiɗan—Mene Ne Sakamakon?

Adamu da Hauwa’u ba su yi biyayya ga Allah ba, sai suka mutu. Farawa 3:6, 23

Hawa’u ta ci ’ya’yan itacen da aka hana su kuma ta ba Adamu sauran

Hauwa’u ta saurari macijin kuma ta ci ’ya’yan itacen. Bayan haka, ta ba Adamu, kuma ya ci.

Adamu da hawa’u suna cikin aljanna

Abin da suka yi bai dace ba, zunubi ne. Allah ya kore su daga gidansu ta Aljanna.

Adamu da hawa’u sun tsufa kuma sun mutu

Rayuwa ta yi wa su da ’ya’yansu wuya. Sun tsufa kuma suka mutu. Ba su je inda ruhohi suke ba; sun daina wanzuwa.

Matattu ba su san kome ba. Farawa 3:19

Mutane da daga wurare dabam-dabam a duniya da suka yi rayuwa a zamani dabam-dabam

Muna mutuwa ne domin duk mun fito daga Adamu da Hauwa’u. Matattu ba sa iya gani, ba sa iya ji kuma ba su iya yin kome.—Mai-Wa’azi 9:5, 10.

Wata yarinya ta mutu kuma iyayenta suna kuka

Ba nufin Jehobah ba ne cewa mutane su mutu. Ba da daɗewa ba zai ta da matattu. Idan suka saurare shi, za su rayu har abada.

  • Me ya sa muke mutuwa?—Romawa 5:12.

  • Mutuwa ba za ta ƙara kasancewa ba.—1 Korintiyawa 15:26.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba