Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w12 4/1 p. 32
  • Mene Ne Ra’ayinka Game da Yesu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene Ne Ra’ayinka Game da Yesu?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
w12 4/1 p. 32

Mene Ne Ra’ayinka Game da Yesu?

A ganin ka, Yesu jariri ne, mutumi ne da ke gab da mutuwa, ko kuma Sarki ne da aka ɗaukaka?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana cewa Yesu Sarki ne mai iko. Amma yaya hakan ya shafe ka?

Mutane da yawa sun gaskata cewa Yesu ya mutu domin su. Duk da haka, ta yaya ne mutuwar mutum guda wadda ta auku wajen shekara 2,000 da suka shige za ta iya zama ceto ga mutane a yau?

Muna gayyatar ka ka zo ka saurari amsoshin waɗannan tambayoyin daga cikin Nassi. Za a gabatar da wannan bayanin sa’ad da Shaidun Jehobah suka taru su tuna da mutuwar Yesu a ranar Alhamis, 5 ga Afrilu, bayan faɗuwar rana.

Don Allah ka tambayi Shaidun Jehobah da ke yankinku don su gaya maka lokaci da kuma inda za a yi taron.

A ƙarshen makon da aka yi taron Tunawa da mutuwar Yesu, Shaidun Jehobah za su gabatar da wani jawabi mai ban sha’awa da aka ɗauko daga Littafi Mai Tsarki mai jigo: “Ya Kusa Ne Fiye da Yadda Kuke Zato?” Wannan jawabin wanda za a ba da a faɗin duniya, zai kasance abin sha’awa ga dukan mutanen da suke ƙaunar Yesu kuma suke nuna godiya ga ƙaunar da ya nuna wa mutane. Muna gayyatar ka.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba